*MAGANIN CIWON SIGA*
➖➖➖➖➖➖➖➖➖➖➖
مجلس خلفاء الراشدين وعلى منهج سلف الصالحين
Daga
Majalisin
Khulafa'ir-rashidiin, bisa fahintan magabata na kwarai (salaf)
:
Assalamu alaikum Yanzu de matsalar shine ki taimaka min da maganin Ciwon sugar yana damina sosai kwanannan dama inada ita ya jima.
:
*****
Walaikumusalam....... Allah yasa muyi tarayya tare cikin addu'oinku
.
Kisamu ganyen gwanda da ganyen zogale da ganyen shuwaka kadan seki hadasu ki wanke su da ruwan gishiri kaman wankin ganye sekisa atukunya seki samu kaman lita shida na ruwa seki zuba ki tafasashi sosai har ya koma kaman liter biyar seki sauke ki juye kisamu gora mai kyau kizubashi ki rufe duk lokacinda kikaji qishin ruwa seki sha haka har ya qare insha ALLAH bayan kin gama kije ki gwada suger ki gani.
.
➡ Jamila Dahiru Muhammad
(Muhsinat Datti)
________________________________
⏰Date=9-10-1439
+2347035269582
+2348063796175
+2349033206238
🆓www.facebook.com/khulafaurrashidun
🌐 www.khulafau.cf
سُبْحَانَكَ اللَّهُمَّ وَبِحَمْدِكَ، أشْهَدُ أنْ لَا إِلَهَ إِلاَّ أنْتَ، أسْتَغْفِرُكَ وأَتُوبُ إِلَيْك
*In-kaga gyra kasanar damu, inbaka ganiba, kana iya turawa awasu, dansu amfana !*