DAGA CIKIN CIKIN MAFI GIRMAN AIKIN ALKHAIRI DA YAKE CI GABA DA GUDANA BAYAN MUTUWA


DADAGA CIKIN MAFI GIRMAN AIKIN ALKHAIRI DA YAKE CI GABA DA GUDANA BAYAN MUTUWA 

_BABU KAMAR KOYAN ALQUR'AN DA KOYAR DA SHI_

Manzon Allah ï·º yace 
*(Mafi alkhiri acikin ku shine wanda ya koyi ALQUR'ANI, kuma yake koyar da shi)*


Daga cikin abubuwan da suke amfanar mutum bayan mutuwar sa yana kwanci a qabarinsa, babu kamar abu ukku
*1-Ilimin da ka koyar* mafi girma da tsadar Ilimi shine ilimin ALQUR'ANI mai girma da koyan karantunsa da koyar da shi.

*2-Wata sadaka mai gudana*

*3-Ko É—a na kwarai da zai riqa yi maka addu'a*.

          Allah ne mafi sani
Post a Comment (0)