FASSARAR KALAMAN FIM ƊIN DIL DHADAKNE DO


Fassarar Kalaman Fim Din Dil Dhadakne Do

Shekarar Fita - 2015

 1. Dil se faisla karo tumhe kya karna hai ... dimaag tarkeeb nikaal lega
 
Ka yanke hukuncin abinda zakayi daga Zuciya... Kwakwalwa zata samar da Mafita. 

 Anushka Sharma

 2. Agar koi alag tarah jeena chahta hai, toh usse jeene do ... har dil apni hi tarah dhadakta hai, har dil dhadakne do

 idan wani na so ya tafiyar da rayuwar sa ta wata hanya daban, to barshi yayi hakan... Kowace Zuciya dama tana bugawa ne a irin nata yanayin, don haka bar kowace Zuciya ta buga yadda take so 

 3. Aaisa kyun hai ki jab koi saath hai toh insaan usse kitni baatein kehna bhool jaata hai ... aur aaisa kyun hai ki jab koi door chala jaata hai ... toh insaan ko kitni baatein yaad aati hai joh keh deni chahiye thi

Me yasa duk lokacin da muke tare da wani sai mu manta abubuwa da dama da nake so mu fada mishi... Kuma me yasa a duk lokacin da wannan mutumin yayi nesa sai kuma mu dinga tuna abubuwan da ya kamata ace mun fada? 

 
 4. Khel mein toh haar jeet lagi rehti hai ... afsoos woh karte hai jinka khel khatam ho gaya ho
 
Nasara da rashin ta duk halin gasa ne... Wadanda suke karaya ne kawai wasan su ke karewa 

 Anil Kapoor

 5. Tum itni smart hote hue itni stupid kaise ho sakti ho
 
Idan wayon ka yayi yawa sai kuma ka koma wawa 

 Farhan Akhtar

 6. Insaan bhi ajeeb hote hai ... baat kehni kisi se hai magar kehte kisi aur se hai ... aur sabse zyada joh baat kehne mein sharmaate ya katrate hai ... woh hai pyar ki baat, mohabbat ki baat
 
Mutane suna da ban mamaki... Suna da abinda zasu fadawa mutum amma sai suje suna fadawa wani can daban... Kuma Abinda suka fi jin Kunyar Sanarwa wasu shi ne... Abinda ya shafi soyayya da sha'awa. 


 7. Duniya mein zubaane toh bahut hai ... magar aaj kal har zubaan mein sirf paisa bolta hai
 
Akwai Yaruka da yawa a duniya... Amma yanzu Kudi shi ne yaren da kowa yafi ji 


 8. Kehte hai kutton ki naak badi tezz hoti hai ... magar khatra soongne ke mamle mein insaano ki naak ka bhi jawab nahi
 

<••••••••••••••••••••••••••••>
      ɧãımãŋ Řâééʂ <••••••••••••••••••••••••••••>
       08185819176
Twitter: @HaimanRaees 
Instagram: Haimanraees 
Infohaiman999@gmail.com

Miyan Bhai Ki Daring
Post a Comment (0)