FASSARAR KALAMAN FIM ƊIN R... RAJKUMAR

Fassarar Kalaman Fim ɗin R Rajkumar


Shekarar fita - 2013


1. Silent ho ja ... varna main violent ho jaonga
Yi shiru.... Ko na koma mafaɗaci 

 Shahid Kapoor



2. Main paise ke liye kuch bhi kar sakta hoon ... toh sooch main apne pyar ke liye kya kya karoonga
 
Ina iya aikata komai... To yi tunanin abinda zan iya aikatawa saboda soyayya 

 Shahid Kapoor


3. Gusse se bolegi, nahi jaonga ... pyar se bolegi, marr bhi jaonga
Idan kika furta da fushi to babu inda zani... Am in kika furta da soyayya, to a shirye nake da in mutu. 

 Shahid Kapoor



4. Meri life mein sirf do cheez hai ... pyar, pyar, pyar ... yah maar, maar, maar
Abubuwa biyu kawai na sani a rayuwa ta... So, so, so... Ko kuma duka, duka, duka 


 Shahid Kapoor



 5. Height, weight, colour se pyar nahi hota hai ... pyar dil se hota hai
 Ba'a faɗawa soyayya da tsayi, ƙiba ko kala. So yana afkuwa daga zuci ne 

 Shahid Kapoor


 6. Chote size ki cheez hi bade bade kaam karti hai
Dama ƙananun abubuwa suke aikata manya 

 Shahid Kapoor


7. Mere mooh mat lagna ... main sehat ke liye bahut hanikarak hoon
 

Kada ka kusance ni, ina da matuƙar hatsari ga lafiya. 

 Sonu Sood


 8. Tum hamare bageeche ka sabse khoobsurat phool ho ... aur hum tumhari khushboo ka mazaa pyar se lena chahte hai
 Kece fulawar da tafi kowacce kyau a gona ta... Kuma ina so in sha ƙamshin ki cike da soyayya. 

 Sonu Sood


<••••••••••••••••••••••••••••>
      ɧãımãŋ Řâééʂ <••••••••••••••••••••••••••••>
       08185819176
Twitter: @HaimanRaees 
Instagram: Haimanraees 
Infohaiman999@gmail.com

Miyan Bhai Ki Daring


Post a Comment (0)