HAPPY BIRTHDAY SHAMHARU 03


HAPPY BIRTHDAY SHAMHARU 03

Dogo Mai Dogon Zamani Shamharu Muna nan Bayanka
MaΖ™iyanka Suna DaΙ—a Kusheka Sahibanka Muna DaΙ—a Ƙaunarka

Gaba-dai-gaba-dai gwarzo Shamharu ka zama gogarma
Jarumi abin so gun kowa daga kasuwa har majema
MaΖ™iyanka sun gaji sun barka don kai ne autan Mama
Masu hassada a gare ka fa tabbas sun Ι—au hanya Suma
An saka hoto sunansa a Bhurj Khalifa anyi maganin duka 'yan Gulma
Kai ne kadai sunan ka sama idan ka shigo filin Fama
Da zarar an ce ka Ζ™are Shikenan to Angama
Domin daga daidai loton nan kowa kayinsa fa zai Kama
Shamharu gwarzo mun shaida a tafiyarsa baya yin Rigima
Wasu na ta wawa akan dambu shi ko yana sheΖ™e Nama
Masu gulma da zunΙ—e ko mun barsu suna ta faman yin Hamma
Kai mai hassada ka san hannunka kar ka tono Kunama
In kuma kaΖ™i ka saurara ka sani da zaki za kai Arangama
Eyeeeee........


Dogo Mai Dogon Zamani Shamharu Muna nan Bayanka
MaΖ™iyanka Suna DaΙ—a Kusheka Sahibanka Muna DaΙ—a Ƙaunarka

# HappyBirthdaySrk
# NASRUN MINALLAAHI ƘAREEB
# SRKUNIVERSENIGERIA
# SHAHRUKHKHANFANSNIGERIA

•----------•✬(✪)✬•----------•
 Jamilu Abdurrahman
•----------•✬(✪)✬•----------

    +23481858191
──────⊹⊱✫⊰⊹─────
Twitter: @jamiluwriter
──────⊹⊱✫⊰⊹─────
Instagram: Jamiluwriter
──────⊹⊱✫⊰⊹─────
Facebook
https://m.facebook.com/JamiluWriter
──────⊹⊱✫⊰⊹─────
Tumblr: Jamiluwrite
──────⊹⊱✫⊰⊹─────
Bakandamiya: Jamilu Abdurrahman
──────⊹⊱✫⊰⊹─────
Telegram: https://t.me/Jamiluwrite
──────⊹⊱✫⊰⊹─────
LinkedIn: https://www.linkedin.com/in/jamilu-abdurrahman-36b88211
──────⊹⊱✫⊰⊹─────
Haimanraees@gmail.co
──────⊹⊱✫⊰⊹───── ─m─8─r─ ─r─/:─ ─ ─76• 
Post a Comment (0)