MAGANIN NANƘARWA


MAGANINπŸ’Š NANKARWA (STRETCH MARK)

An Ciro wannan bayanin ne daga cikin SHAHARARREN Littafin nan me suna LIKITAN KAINAπŸ“—Volume Two 2.

☎08060606050☎

Da farko dai kafin in kai ga bayanin maganin nankarwan yakamata a ce mun gano dalilan faruwar nankarwar,

DALILAN FARUWAR NANKARWA (STRETCH MARK)
1-Nanankarwa tana faruwa a dalilin shafe-shafen mayikan bleaching.
2-QibaπŸ’ͺ🏻 (fats)
3-sliming (rage Qibar)
4-haihuwa (Birth)
5-manyanta/tsufaπŸ‘΄πŸ»πŸ‘΅πŸ»

A takaice dai wadannan dalilai guda biyar 5 da na kawo sune suke kawo NANKARWA (STRETCH MARK). 

☎08060606050☎

Ita dai NANKARWA Bata kaikayi ko ciwo❌, sannan Baya jini❌ kawai dai yana 6ata fata sa6anin yadda take a da.

WURAREN DA NANKARWA KE FITOWA A JIKINπŸ’ͺ🏻 MUTUM

1-Gefe-Gefen duwawu (ass)
2-Damtsen HannuπŸ’ͺ🏻
3-Nono (breast)
4-Hammata (Armpit)
5-cinyoyi (Laps) e.t.c.

Idan mutum ya San cewa NANKARWA ya fito masa sakamakon shafa mayin bleaching ne to sai ya daina shafa man❌ domin Wallahy yana iya fashewa ko tsagewa in yayi Tsanani, kuma yana iya zama Cancer😬 Allah ya kiyaye.

HANYAR MAGANCE NANKARWA
A nemi man ridi (sim-sim) Dan misrah guda 5, man hulbah Dan misrah guda biyar 5, man zaytun na cikin karamin gongoni guda daya 1, man audiga guda daya 1. Sai a hada su gu daya a dinga shafawa safe da yamma. Wannan itace hanya mafi sauki da za a bi don kawar da NANKARWA a saukake. Ko a nemi aloe vera na kamfanin Gaurapad ana mannawa a damtsen hannuπŸ’ͺ🏻 da wuraren da NANKARWAR ta shafa.

Wannan sako yana zuwa muku ne daga hadharah ta ABDURRASHID ADAMU AHMAD (DANBAIWA)

☎08060606050☎

1 Comments

Post a Comment