TARIHIN JARUMA POOJA HEDGE

.TARIHIN JARUMAN KUDANCIN INDIA . _____________________________________
( Karo Na Takwas 8) .
Mujallar Fina Finan Finan India .
Friday 2th/08/2019 .
Masu Gabatarwa=
1√ Itz Abubakar Jr.
2√ Xuelqiflu Hassan BK.
A Wannan Karon Ma Munzo Muku da Cikakken Tarihin Jarumar Arewancin India Sannan Kuma Jarumar Kudancin India Wacce Tauraruwarta Ke Haskawa A Yanzu Bi Ma'ana 'Pooja Hedge'.
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
Pooja Hegde Takasance Jarumar Indiace Ita Wacce Take Fitowa a Fina Finan Telugu .Sannan Kuma Tsohowar Sarauniyar Kyau ce ita Wacce ta Kasance Ta Biyu a runner-up a Miss Universe India A Gasarda Aka Gudanar a Shekara ta 2010 , Kafin Tashiga Harkar Film amatsayin Makafciyar Jaruma A Mysskin 's Tamil superhero film Mugamoodi a (2012).Sannan Kuma Ta Fito A Telugu Films a Oka Laila Kosam da Mukunda (2014),Yayinda Kuma Ta Fito Ta Saka Hannu a Ashutosh Gowariker's amatsayin Jarumarda ke Jagorantar Shiri a Film Din Mohenjo Daro a (2016) Tareda Jarumi Hritik Roshan.
√Anhaifi Pooja a 13 October 1990.
√Shekarunta 28.
√Mazauninta Mumbai , Maharastra ,
India.
√Kasarta India .
√Karatunta Fannin Jarida .
√Aikinta Jaruma,
√Shekararda Ta fara Film 2010
+Farkan Rayuwarta+.
Pooja An Haifeta a Garin Mumbai , Maharashtra . Iyayenta Manjunath Hegde da Latha Hegde Sun fitone Daga Mangalore , Karnataka . Harshen Mahaifiyarta Shine Tulu , Sannan Kuma Pooja Tana Jin Yarukan
English , Marathi , Hindi dakyau Sannan Tana Iya Magana Dasu dakyau.
Ta tafi a M.M.K College , Sannan Bayyanan nace da akafi sani da takeson Tashiga a Gasar intercollegiate competitions, Gasarda Zaka Fafata Rawa da Kuma Shigar Ado domin Nunawa a Bainar Jama'a.
Tashiga Gasar Miss India a 2009 ,Amma a Farkon Zagaye ta Fice kowa duk kuwa da Nasarar the Miss India Talented 2009 Darajan tawace . Ta Sake Nema a Shekara mai Zuwa Sannan Tayi Nasara Amatsayin the second runner-up in the Miss Universe India a gasarda akayi 2010 .Yayinda Kuma ta Samu Hular Sarautar Miss India South Glamorous Hair 2010 a Mataki na Biyu Na Gasar .
Ta Fara shiga Harkar film Mysskin 's Tamil superhero film Mugamoodi (2012) Tareda Jarumi Jiiva , Tafito a matsayin Mace Mai Jagorantar Shiri a Shakthi, a fun-loving girl Wacce take Zuga Jarumin dake jagorantar shirin domin ya Canza Dabi'unsa da Halayyarsa acikin Mutane . Ta Zamto zabi bayan Ganinta da mukayi a Mysskin da kuma fotunanta Na Nasarar Mai Fitowa a Acikin jama'a domin Nuna ado sannan Hegde ta samu taimakon koyon Yaren Tamil na Wasu Kalmomi da magana a Film din Domin Tana Rubuta Kalmomin Ta Haddace su da Yaren English. ta Kara mai kama tsakanin Yaren Tamil da kuma Ainihin Yarenta Na Tulu Sai Tayi Amfani Dasu . Kafin a Saki film din anyi babban Tsammanin Samun Saka mako a Labarin Ainihin Babban Jarumin Tamil ( Superhero) Wanda a dauka Zai Kawo Kudi a Ranarsa ta farko a box office a August 2012.
Duk da hakan amma Film din Ya Samu Sharshi Mara Kyau daga Masharhanta Shirin yacigaba da jagulewa Daga Karshe Shirin Yazo da abin mamaki Ya Fadi a Kasauwancinsa warwas.
.Kokarinda Hegde Tayi Yasa Ta Samu mixed reviews tareda Masharhanta daga Sify.com Ambatawa na cewa Tana Cikin Rashin Jindadi da bacin Rai, Ta Hanyar Masharhanta Daga Hindu Sun Bayyana cewa = Batada Damar Iya Abu da kwarewa ta Nunawa.
Ta Samu Nasarar Cinye nomination for the Best Tamil Female Debut Actress a 2nd South Indian International Movie Awards , Amma bayan rashin nasarar Lakshmi Menon.
Film dinta Na Biyu Yakasance Telugu ne Shi Shirin Mai Suna Oka Laila Kosam (2014) Wanda Ta Fito Tareda Jarumi Naga Chaitanya , Nayi Matukar Yabawa Na Kokarinda Tayi A Shirin Sannan Kuma a Lokaci Daya Ta Samu Kyautar Jakar The Nomination For Best Actress a 62nd Filmfare Awards (South).
Biyo Bayan Production House da Kuma Nasarar da ta Samu a baya a Kamfanin Director Vijay Konda da ya sakata Tayi Aikin wasu Shiri a Kamfanin nasa Yasa ta Gudanarda Wasu Darussa a Telugu da Suka Taimaka Mata ta Fito A Shirin Film a matsayin Jarumarda ke Jagorantar Shiri.
Sannan Kuma Yanzu Haka Tana yin Wani Shiri Mai Suna Mukunda
a tareda Jarumi Varun Tej Dan Dangin Ahalin Jarumi Chiranjeevi. Shirin Kuma Yakasance Labarin Soyayyane Wato romantic-action tale, , An Saki Shirin a Makare a Shekara ta 2014. Inda Film dinta na Biyu a Masana'antar Telugu Yayi Matukar Burge Hedge Na Wasu Rawarda ta taka da kokarinda Tayi Idan Ta Tuna a Wakar Gopikamma Wacce Ta Fito Daga Shirin Mukunda.
A July 2014, Hegde ta Yard da Sharudan Bollywood Domin Ta Shiga Masana'antar Tareda Jarumi Hhrithik Roshan a Ashutosh Gowariker 's Shirinda Ya Faru a Zamanin Baya da Ya Wuce da aka Bawa Suna Mahenjo Daro, Film din dake Nuni na Rashin Yarda da Kuma Launin Kauye da shigar can da Kunshe da Tsaunuka da Kuma Teku da Al'ummarsu Ta Waye .
Amatsayin Sakamakon ta na Alkawarinda ta Dauka a film ta Bayyana ta Dauki Hutu Na Fitowa Fina Finan Yankin India Har Sai Fina Finanta Na Hindi Sun Fita Sannan ta
Janye Damar yin Aiki a Film din Director Mani Ratnam ..
.( Note ).
Daban Mamaki A Wannan Tarihin Nata Ace Babu Zancen Film Din DJ Na Jarumi Allu Arjun Wanda Ya Zamto Mafarin Nasarar Film dinta a Box Office Amma Babu Zancensa anan.
kana Kuma Ga Epic Blockbuster Na Shirin Maharshi Na Jarumi Mahesh Babu da Kuma Aravinda Sametha Na Jarumi Jr Ntr Amma Ba Wanda Ya Fito acikin wannan tarin Nata . Amma Kuma dukansu sun fito acikin Jadawalin Fina finanta .
Haka Nima Nagani a Biography din Nata Tayiwu Wannan 2016-2015 Bio dinta domin da ace 2017-2018-19 Wannan da Zancensu Mahesh Babu da Allu Arjun da Jr Ntr Zaifi Bazuwa A Cikin Tarihinta May Be Ba'ayi Updating Din Tarihin Nata a Wikipedia Amma kuma abin mamaki an nuna cewa anyi edit din Tarihin Nata a 14/July/2019 da Misalin Karfe 07:10 Shiyasa Nayi Karin Haske domin dole Mutane Suji Mamaki Hakanne Yasaka Na Sanar.
------Jadawalin Fina Finanta-----
Year Film Role Language Notes
2012 Mugamoodi Shakthi Tamil
2014 Oka Laila Kosam Nandana Telugu
Mukunda Gopika
2016 Mohenjo Daro Chaani Hindi
2017 Duvvada Jagannadham Pooja
Telugu [14]
2018 Rangasthalam Item number Special appearance in the song "Jigelu Rani"
Saakshyam Soundarya Lahari
Aravinda Sametha Veera Raghava Aravindha
2019 Maharshi Pooja
Valmiki TBA Telugu Filming
Housefull 4 Priya Rana Hindi Filming
By: Xuelqiflu Hassan

Post a Comment (0)