FASSARAR WAƘAR O MERE DIL KE CHAIN


FASSARAR WAKAR O MERE DIL KE CHAIN
Sunan shiri: Mere Jeevan Saathi
Sunan waka: O Mere Dil Ke Chain
Shekarar fita: 1972
Haɗa Sauti: R.D Burman
Sunan Mawaki: Kishore Kumar
Mai Fassara: Haiman Raees
* O Mere Dil Ke Chain
Ya ke Zuciyata ki nutsu
* Chaen Aaye Mere Dil Ko Dua Kijiye
Fatan zuciyata ta samu hutu, ki yi addu'ar hakan
* O Mere Dil Ke Chain
Ya ke Zuciyata ki nutsu
* Apna Hi Saaya Dekh Ke Tum
Ganin inuwarki kan
* Jaane Jahan Sharma Gaye
Sanya soyayyata jin kunya
* Abhi To Yeh Pehli Manzil Hai
A daidai wannan lokacin, Wannan shi ne matakin farko
* Tum To Abhi Se Ghabra Gaye
Tuni an (na) shammace ki
* Mera Kya Hoga Socho To Zara
Me zai faru da ni? Kawai ki yi tunani
* Haay Aise Na Aanhe Bhara Kijiye
A'a kada ki jawo irin wannan gwauron numfashi mana
* O Mere Dil Ke Chain
Ya ke Zuciyata ki nutsu
* Chaen Aaye Mere Dil Ko Dua Kijiye
Fatan zuciyata ta samu hutu, ki yi addu'ar hakan
* O Mere Dil Ke Chain
Ya ke Zuciyata ki nutsu
* Aap Ka Armaan
Muradan ki
* Aap Ka Naam
Sunan Ki
* Mera Fasana Aur Nahin
Babu wani sauran labari tawar
* Inn Jhukti Palkon Ke Siva
Bayan fatar idanuwanki masu sunkuyowa
* Mera Thikana Aur Nahin
Babu wani bigire da yake nawa
* Jachta Hi Nahin Aankhon Mein Koi
Ban ga wata wacce ta dace ba
* Dil Tumko Hi Chahe To Kya Kijiye
ke kaɗai zuciya ke muradi, to ya na iya?
* O Mere Dil Ke Chain
Ya ke Zuciyata ki nutsu
* Chaen Aaye Mere Dil Ko Dua Kijiye
Fatan zuciyata ta samu hutu, ki yi addu'r hakan
* O Mere Dil Ke Chain
Ya ke Zuciyata ki nutsu
* Yun To Akela Hi Aksar
Idan har ina kaɗaice to tabbas
* Gir Ke Sambhal Sakta Hoon Main
Zan iya natsar da kaina bayan na auka.
* Tum Jo Pakad Lo Haath Mera
Idan kuwa ki ka rike hannuna
* Duniya Badal Sakta Hoon Main
Zan iya canja Duniya
* Maanga Hain Tumhe Duniye Ke Liye
Na roki duniya di
domin ki
* Ab Khud Hi Sanam Faisla Kijiye
Masoyiyata yanzu kuma zaɓi ya rage naki
* O Mere Dil Ke Chain
Ya ke Zuciyata ki nutsu
* Chaen Aaye Mere Dil Ko Dua Kijiye
Fatan zuciyata ta samu hutu, ki yi addu'ar hakan
* O Mere Dil Ke Chain
Ya ke Zuciyata ki nutsu
Haiman Raaes
08185819176
Infohaiman99@gmail.com
Aa raha hoon!
Post a Comment (0)