KURA-KURAI YAYIN BIYAN BUƘATA (TOILET)

*Assalamu Alaikum*
KURAKURAI YAYIN BIYAN BUKATA(TOILET) 

1. Dayawa daga cikin mutane suna yin kuskuren rashin kare/tsare tsaraicin su lokacin biyan bukatunsu. Ankarbo daga Jabir(RA) yace, *Mun fita tare da Manzon Allah (saw) a wata tafiya, ya kasance baya biyan bukatar shi face ya buya daga inda za'a ganshi* (ibn Mana - 335)
2. Dayawa daga malamai Sunce makaruhine shiga/biyan bukata alhalin awaits wani abu mai dauke da suna Allah, kamar *Alqur'ani ko wanin shi* Ibn Haniy yace, an tambayi Imamu Ahmad game da mutumin daya shiga bayan gida a tare dashi akwai *Dirhami* sai ya amsa; "Ina ganin babu laifi, Saidai makaruhi ne idan har akwai sunan Allah ko an rubuta wata aya Alqur'ani, to, anan makaruhi ne" ( Masa'ilu ibn Haniy - 1/5)

Allah yasa mu dace. 
 
✍ Ahmad Dabai
09-03-1440
17-11-2018

Post a Comment (0)