RAHOTON BOLLYWOOD BOX OFFICE NA WATAN JANAIRU 2020

Jaridar Yau Da KuLLum..!

08/02/2020
"BOX Office"

***************************

Tabbas AL'Amarin BOx Office Na bana YazO Da Abunban Mamaki Musamman Ganin Yanda Wasu Fina Finan Ke Fadiwa A Kakarsu Amma Mushiga Cikin Karatu Mujin Yanda Abubuwa Suka Kasabce.
.
.
HaQiQa Wannan January Nasabuwar Shekara Baikasance Kamar Sauran Watan FarkO Na Sabuwar Shekaraba Irinsu 2019 kO 18 Wannan Shekara Takasance Ne Anshiga SabOn Decade. Hakan Yasa Duk Wasu Fina Finan BOLLywOOd Zasu Fara SabOn Lissafine Nakuma SabOn Decade. Ansaki Manyan Fina Finai Awannan Sabuwar Shekarar Amma Saidai Abun Yabaiwa Mutane Mamaki Musamman Wajan Ganin Yanda Kusan Duk Finafinan Suka Fadi AbOx Office Sai Guda Daya Da Yayi Nasara.

   Sune Kmar Harka 
#Tanhajii Ajay KajOL Saif ALi Khan
#Chappak Dipeeka
#s3Danscer Vhrun Srdaha
#Panga Kangana Raunat
#Jwani Janeman Said ALi Khan
Abun Mamaki A Nan Banda FiLm Din Tanhaji Dayakai Matsayin BLOckbuster. Sauran FiLm Din Duk Faduwar Baqar Tasa Sukayi Babu Wanda Yakusa Hada Kudinsa A Box Office. Ajiya Kuma FiLm Din Babban Mai Bada Umarni Mohit Suri Mai Suna 'Maalang' Yafita Wanda Ya Amshi Kudi Kimanin 6.cr Wanda Ankashewa Wannan FiLm Kudi AQaLLah 50,cr 
.

.
Sannan FiLm Din Yasamu YabO Daga Masu Shari Amma Dai Tarng Ardsh YasOkeshi. Sannan FiLm Din Yahada Matasan Jarumai Guda Biyu WatO Aditiya ROy Kapur Dakuma Disha Fatani. Dakuma AniL KapOOr .QarQashin Mai Bada Umarnin MOhit Suri Wanda Yabada Umarnin 'Humari Aduri Kahani Da AashQue 2'Daga Yau Zuwa Jibi Zamusan Me Wannnan FiLm Zayyi A Kasuwancinsa Zayyi Nasarar Maida Kudinsa KolOkuma Zaiahiga Layin Sauran FiLms Din Dasuka Fadi...? Fatan Nasara Wa #Disha_Fatani

#By_Ibrahim_Khan_Srk

Post a Comment (0)