Yadda Ake Hadin Dayake Magance Ciwon Sanyi

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Dayake Magance Ciwon Sanyi
 

Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Garin sassaken sabara
* Garin magarya 
* Garin raihan
* Garin haltit
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya sai ki gauraya ki tafasa ki tace ruwan ki dunga sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)