CARRYOVER
Wani lecturer mai hannu daya yashiga lecture Hall don gabatar da Lecture akan Topic din ‘Karin-magana’ bayan ya gama karantar dasu nufin Karin-Magana.. Sai yace da Daliban idan an fahimta to kowa zai bada misalin karin magana guda daya,…nan take sai wata daliba ta daga Hannu, Lecturer yace ta fada: sai tace misali, hausawa na cewa “Hannu Daya Baya Daukar Jinkah”! Lecturer yayi Shiruuu ya dubeta yace Eh! Amma yana iya Bada ‘Carry over’ dan ubanki…..🤣🤣🤣