Fassarar Waƙar Ruk Ja O Dil Deewane
Waƙa: Ruk Ja O Dil Deewane
Shiri: Dilwale Dulhania Le Jayenge
Shekara: 1995
Sauti: Jatin Lalit
Rubutawa: Anand Bakshi
Kamfani: Saregama
Rerawa: Udit Narayan
Fassarawa: Haiman Raees
* Ruk jaa, o dil deewane
Dakata, ya ke ɓarauniyar Zuciyata.
* Poochhoon to main zara
Ina so in tambayeki wani abu.
* Ladki hai ya hai jaadu
Ke budurwa ce ko tsafi ne?
* Khushboo hai ya nasha
Ke turare ce ko buguwa/maye ne?
* Haan, Ruk jaa, o dil deewane
Dakata, ya ke ɓarauniyar Zuciyata.
* Poochhoon to main zara
Ina so in tambayeki wani abu.
* Arre, Ladki hai ya hai jaadu
Ke budurwa ce ko tsafi ne?
* Khushboo hai ya nasha
Ke turare ce ko buguwa/maye ne?
* Paas woh aaye to chhooke main dekhoon zara
Da za ki ɗan matso kusa da na ɗan taɓa ki domin in tabbatar.
* Ruk jaa, o dil deewane
Dakata, ya ke ɓarauniyar Zuciyata.
* Poochhoon to main zara
Ina so in tambayeki wani abu.
* Dekhe woh idhar hanske bekhabar
Ta waigo nan tana murmushi cikin rashin sanin cewa...
* Thaamke dil hum khade hain
Ina tsaye a nan ina riƙe da zuciyata.
* Gumsum si nazar uski hai magar
Tana da ƙarancin Kallo amma...
* Honton pe shikwe bade hain
Akwai ƙorafi sosai a laɓɓanta.
* Baat ban jaaye to main baat chhedoon zara
Idan sa'ata ta yi nasara zan takalo hira.
* Ruk jaa, o dil deewane
Dakata, ya ke ɓarauniyar Zuciyata.
* Poochhoon to main zara
Ina so in tambayeki wani abu.
* Haha, Ladki hai ya hai jaadu
Ke budurwa ce ko tsafi ne?
* Khushboo hai ya nasha
Ke turare ce ko buguwa/maye ne?
*bSharmaa woh gayi, ghabraa woh gayi
Ta ɗan ji kunya kaɗan kuma sai ta firgita.
* Maine jo usko pukaara
Saboda na kirata.
* Yeh dil le liya, usne kar diya
Ta tafi da zuciyata kuma ta...
* Aankhon hi aankhon mein ishaara
Bani alamu ta idanuwanta.
* Jaan bhi jaaye to, gham na karoon main zara
Ko da zan rasa rayuwata yanzu, ba zan wani damu ba.
* Ruk jaa, o dil deewane
Dakata, ya ke ɓarauniyar Zuciyata.
* Poochhoon to main zara
Ina so in tambayeki wani abu.
* Hey, Ladki hai ya hai jaadu
Ke budurwa ce ko tsafi ne?
* Khushboo hai ya nasha
Ke turare ce ko buguwa/maye ne?
* Mehfil mein haseen tu hi to nahin
A wannan bikin ba ke kaɗaice kyakyawa ba.
* Roothi tu kis liye akeli
To mene kuma na rakaɓewa ke kaɗai?
* Jispe yun fidaa yeh dil ho gaya
Akan wacce zuciyata ta kamu (da sonta)
* Woh to hai teri ek saheli
Ƙawarki ce mace.
* Maan woh jaaye to baahon mein le loon zara
Idan ta amince to zan riƙeta a hannuwana.
* Ruk jaa, o dil deewane
Dakata, ya ke ɓarauniyar Zuciyata.
* Poochhoon to main zara
Ina so in tambayeki wani abu.
* Ladki hai ya hai jaadu
Ke budurwa ce ko tsafi ne?
* Khushboo hai ya nasha
Ke turare ce ko buguwa/maye ne?
* Paas woh aaye to chhooke main dekhoon zara
Da za ki ɗan matso kusa da na ɗan taɓa ki domin in tabbatar.
<••••••••••••••••••••••••••••>
Haiman Raees
<••••••••••••••••••••••••••••>
08185819176
Twitter: @HaimanRaees
Instagram: Haimanraees
Haimanraees@gmail.com
Miyan Bhai Ki Daring
Aaraha Hoon!