Tambaya ta 008


*Tambaya:*

Assalamu Alaikum, malam dan ALLAAH ina neman addu'ar daxanyi da kuma shawara,matar babanmuce tasa magani cikin man shafa,sai taba ƙawata ta saidamn, sai ƙawartawa ta faɗamn, taƙi saidamn ta faɗamn sai taba wata ɗiyar yayan babanmu ta saidamn, da takawon sai nace bansiya. Inaneman shawarwari da kuma addu'ar da xanyi ALLAAH y kuɓutar dani daga sharrinta, kuma malam dan ALLAAH inason nasan yanda ake karya sihiri
.

*Amsa:*


Idan sihirine a samu ganyan magarya guda bakwai danyu idan ba'a sami danye ba ayi amfani da busasshe ko garinta wanda masu shago sun fi sanin shi da sidr, a zuba a ruwa me tsarki a karanta wadancan ayoyin, numfashin karatun ya rika shiga cikin ruwan ba tofi za'ayi ba, sai a rika shafawa a jiki safe da yamma har kwana bakwai kuma a rika sha, in sha Allah za'asamu waraka da warwarewar sihirin. 
والله اعلم
.

*Barr. Ukashatu Abubakar Giwa.*

*🕌Islamic Post WhatsApp.*
Post a Comment (0)