_*🌙MUSAN AZUMI A' SHARI'ANCE🌙*_(6)
A KAN WA AZUMIN RAMADAN YA WAJABA,
DA KUMA SUWA AKA YARDA SU JINKIRTA?
Azumin watan Ramadan yana wajabane a kan dukkan Musulmi mai hankali baligi wanda zai iya yin Azumin ba tare da wata matsananciyar wahala ba.
SU WA AKA YARDA SU JINKIRTA:
Me haila da nifasi da mara lafiya da mai shayarwa ko mai cikin da zasu galabaita ko abin shayarwarsu, da matafiyi a tafiyar da ba ta sabo ba wadda ta zarce nisan kilo-mita (80), suna da rangwame, sai su kirga kwanakin da suka sha, bayan Ramadan sai su rama ga wadanda zasu iya ramawa,
wada bazasu iya ramawa ba kwata kwata saboda tsufa ko wata larura kar babbiya a shari'a toh se su ciyar.
_*Zamuci gaba insha Allah!!*_
Rubutawa>>✍🏼
*Abubakar Salihu Kabara*
Gabatarwa_
_*USAINI AMFANIMA BABAN AMEENA*_
*_Ga masu sha'awar bin shirye shiryrnmu ta Telegram se yabi ta_*👇🏽
https://t.me/miftahul_ilmi
Dan kasancewa damu ta
WhatsApp
_*Miftahul ilmi*_
Se a turo cikakken suna da Address ta wan nan Number👇🏽
07036073248