TAMBAYA TA 020


*Tambaya:*

Assalamu alaikum mlm don Allah ya yakamata mache musulma mumina ta tammabayi futa zuwa unguwa awajen mijinta?
.

*Amsa:*

Waalaiku mussalam.

Halas ne mace ta tambayi mijinta unguwa in ya bar ta shikenan, amma in bai bar ta ba to a nan matsalar take kamar yadda Abu Huraira ya ruwaito cewa:

*"أى مامرءة خرجت من بيت زوجها بغير إذنه فانها ملعونة حتى ترجع“.*
مسلم 
*"Duk macen da ta fita gidan mijinta ba tare da izininsa ba lallai tsinanna ce har sai ta dawo.”*
muslim.

Maganar wasu da suke cewa mace fita uku ko hudu aka yarda ta yi wannan maganar ba ta da asali acikin addini.

والله أعلم.
.

*Barr. Ukashatu Abubakar Giwa.*
(Abu Ammar). 

*🕌Islamic Post WhatsApp.*
Post a Comment (0)