SHAN TABA GA MAI AZUMI!!!
Shan taba haramunne acikin azumi ne ko awajen azumi, duk wani abu da yake makamancinsa shine haka ba shakka, wannan kuma abun Shane da yake cutarwa, kuma da hakane zamu gane cewa shansa yana bata azumi, ga kuma zunubi ga mai sha.
- Uthaimeen (Rahimahullah)
#Zaurenfisabilillah
https://t.me/Fisabilillaaah