*Tambaya:*
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته
Mlm Allah yakara maka lfy da gwazo malam inada tambaya game da Wanda yasaki matarsa aranar dayabata takardarsaki aranar al ada( hayda) yazo Mata tayi niyyar tafadamasa tana hayda saita duba takardarsaki sai taga kwana bakwai darubuta ta saibataimasa maganar cewa tana hayda ba saitafara lissafin kwanakin sakinta daga yadda yarubuta acikin takardarsakin kuma dama ya kaurace Mata tsawon wata biyu kafin yabata takarda to wannan haydar datakeyi saitasata alissafin watan farko na iddah mlm hakan yayi
.
*Amsa:*
WA'alaikumussalamu.
Saki na tabbatane lokacin da mace sako ya isketa ba wai duba lokacin da miji ya saka ba a matsayin date, misali mutum ya saki matarsa ta hanyar waya sai a samu matsalar network ba ta ganiba ko kuma ya yi jinkiri, to sharuddan saki ba su cikaba saboda haka saki be yiwu ba, amma da zarar ya isketa to saki ya auku, lallai daga randa ta tabbatar sakin ya isketa to daga lokacin za ta fara kirga.
Duba
*الطلاق الثلاثة فى كلمة واحدة لأحمد طاهر*
والله اعلم.
*Barr. Ukashatu Abubakar Giwa.*
*🕌Islamic Post WhatsApp.*