🧕AKWAI WATA MACE🧕
⚠ tana bacci, amma mala'iku suna rubuta mata zunubi 😭
⚠ tana addu'a, amma mala'iku suna rubuta mata zunubi 😭
⚠ tana cin abinci, tana yin karatu, amma mala'iku suna rubuta mata zunubi 😭
⚠ tayi shuru, mala'iku suna rubuta mata zunubi 😭
🚫 MENENE LAIFIN WANNAN MATA ⁉
🔅 macen da take bayyana al'aurarta ( a social media ), ta hanyar yad'a hotunanta ga wadanda ba muharramanta ba 🔅
➡duk lokacin da wani ya kalli hoton ta, malaiku zasu rubuta mata zunubi koda bayan mutuwarta. shi ake kira (SIN JARIYAH). ma'ana zunubi mai gudana.
ALLAH mai gafara ne, mai jin k'ai ne. mu roqe shi mu miqa lammuranmu gareshi, zai gafarta mana zunubanmu kuma zai shiryar damu tafarkinsa madadaici.
🔅YAR UWA, kiyi kokari ki goge hotunan ki daga social media domin gujewa fadawa halaka.
pls ka/ki turawa yan uwa musulmi. ALLAH KASA MU DACE, AMEEN