*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*Hanyan Da Za Abi Don Rage Kiba Da Tumbi*
Kina so ki zama yar caras - caras? Sawai-sawai, to sai ki rage tumbi da tebarki sai ki koma cas-cas dake.
Abubuwan da za a nema kamar haka;
* Lipton
* Rehan
* Naskafi
* Lubban Zakar
* Suga.
*Bayani;* ki hada wadannan kayan hadin ki rinka shayi da su a kullum safe ds yamma. In sha Allah za ki ga yanda zaki koma, yar sawai-sawai ki murje ki goge kuruciyar ki ta fitor, sai ki ga kin zama abin so a wajen miji.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586,08062828025 a WhatsApp.*
