HANYAR TSAYAR DA JININ HAILA IDAN YANA ZUBA DA YAWA


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Hanyar Tsaida Jinin Haila, Idan Yana Zuba Da Yawa, Kuma Ya Wuce Kwanakinsa_*

Wannan magani ga wanda jinin haila ke zubama, kuma ya ki tsaya har kuma ya canza daga suffansa na jinin haila, in sha Allah in kika hada wannan zai tsaya.

 Zaki nemi wadannan abubuwan kamar haka; 

= Saiwar magarya
= Jan kanwa

*Bayani;* zaki dafa har sai ta tafasa wannan saiwar da dan jan kanwa kadan ki dunga sha har lokacin da Allah yayi nasa ikon wato ya kawo karshensa. 

Mu sani Allah shi ne mai bada lafiya, kuma a hannunsa take shine mai ba wanda ya so, kai naka shan magani ne kawai, Allah yasa a dace 

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586,08062828025 a WhatsApp.*
Post a Comment (0)