IN KA TAUSAYA, ALLAH ZAI TAUSAYA MAKA


IN KA TAUSAYA, ALLAH ZAI TAUSAYA MAKA💧

🍃 Shaikh Ibnu Uthaimeen (Rahimahullah) yace;

"Idan kaga wani da bashi da lafiya, cuta na kwakwalwa ko na gangan jiki sai kayi kuka sabida tausayinsa, to wannan daliline akan cewa Allah yasa tausayi acikin zuciyarka, idan ko Allah yasa tausayi azuciyar mutum, to wannan mutumin yana cikin masu tausayi da Allah zai musu rahama. 
Muna rokon Allah ya mana rahama bakidaya. 

شرح رياض الصالحين ١/٢٠٩

#Zaurenfisabilillah

Telegram: https://t.me/Fisabilillaaah
Post a Comment (0)