KARATUN ALQUR'ANI


KARATUN ALQUR'ANI. 

Alhafiz Ibnu Rajab Allah ya masa rahama yana cewa;

 "Mafi girman abunda bawa zai kusanci Ubangijinsa da shi na daga nafilfili shine karatun Alqur'ani, da sauraronsa tare da fahimtarsa da kuma tadabburi akansa. 

     Sahabi khabbab binil Arat yake cewa wani mutumi: kayi iya kokarinka wurin kusantar Allah, sannan kasani babu wani abu da zaka kusanci Allah dashi kuma yafi sonsa ba, sama da karanta zancensa (ALQUR'ANI). 

جامع العلوم والحكم 

#Zaurenfisabilillah 

Telegram: https://t.me/Fisabilillaaah
Post a Comment (0)