🥗🧆DABARUN GIRKI & MAKE_UP💄💅🏻
MACARONI SOUP
INGREDIENTS:
•Macaroni
•Tattasai,tarugu,albasa
•Curry, Maggi, gishiri
•Carrot, Cabbage, green beans, tafarnuwa.
•Nama, Mai.
PROCEDURE:
Ki markada kayan miyanki tare da
tafarnuwa, ki 'dora tukunya a wuta kisa mai
sai ki zuba kayan miyan ki soya sama-sama,
sai ki sa Maggi, curry, da naman ki bayan
kin yanka shi kanana, idan ya tafasa ki zuba
macaroni inta dahu, ki yanka kayan
Vegetables dinda
aka lissafa a sama, bayan kin yanka su
'kanana, minti 3 ki sauke ki lura kada ya
tabe kuma kada ruwan ya 'kone da romo
ake shansa idan kin sa ruwa kadan zata
cabe. Yana da dadi sosai