TAMBAYA TA 113


*FATAWOYIN AZUMIN RAMADAN*
=
=
 *DAGA ZAURAN* 
=
 *TARBIYYATUL AULAD* 
=
 *What'sApp*
 ```08168315013``` 
 ```08162332323```
=
 *=18/9/1441* 
   *11/5/2020* 

 *FITOWA TA TALATIN DA BAKWAI* 

.Cigaban Karatun littafin 
 _FATAWOYIN AZUMIN RAMADAN_ _Akan koyarwar Alqur'ani da Sunnah bisa fahimtar magabata na kwarai._ 

 *LITTAFI NA DAYA* 
                 *NA* 
 ```SHEIKH ABDULWAHAB ABDALLAH```
=
=
 *TAMBAYA TA 58* 
    ```Shin ya tabbata wanda bai fitar da zakkar fidda kai ba za'a ratayi azumin sa, tsakanin sama da kasa, kuma Baza'a karba ba har sai ya fitar?```

 *AMSA :* 
   Gaskiya wannan magana bata inganta daga Manzon Allah tsirada amincin Allah suqara tabbata agareshi ba.sai dai kuma lalali ne a fitar da zakkar tun kafin a fita sallar idi. Domin kuwa duk mutumin da ya bari aka sauko daga sallar idi bai fitar da zakkar fidda kai ba, to hukuncin zakkar sa kamar sadaqa ce, watau ba zakkar fidda kai ba ce. Allah ya sa mudace. 

 _Zamu dakata anan sai lokaci na gaba da yardar Allah_ 

=
=
 ✍🏻. *RUBUTAWA*
 ```RUQAYYA AUWAL USMAN``` 


ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.

Subhanak Allahumma wabi hamdika nash hadu anla ila ha illah anta nastagfiruka Wanatubu ilaika
Post a Comment (0)