•═════❀💠❀═════•
RAMADAN
•═════❀💠❀═════•
Shin mace mai haila za ta iya daukar Alqur'ani ta yi karatu idan akwai buqatuwa zuwa ga hakan?
Amsa: Idan abin da take karantawan na daga Tafsiri ne to ba sharadi bane sai ta kasance mai tsarki, Amma idan ba daga Tafsiri bane, ya kasance daga Alqur'anin ne to dole ta sanya shamaki tsakaninshi da ita, ta sanya hankaci ko safar hannu ko makamantansu, domin ba ya halatta ga mai haila ko wanda ba shi da tsarki su shafi Alqur'ani".
شيخ ابن عثيمين فتاوى نور على الدرب 27/123
#Azumi #Ramadan #Mata #Ramadaniyyat
#Zaurandalibanilimi
https://www.facebook.com/Zaurandalibanilimi/
https://t.me/Zaurandalibanilimi