Assalamu alaikum
Tambaya
Menene hukuncin yin kitso da robar daure-daure
Wa alaik salam.
1- Yin kitso da robar daure daure ya halatta idan yacika sharadi kamar daha
A- daure kitson kawai za'ayi
B- Bazaifi tsayin gashinba
C- Bazai qara yawan gashunba
D- Da robar daure dauren aka daure bada irin gashi da ake amfani dashiba.
Idan yasaba daya acikin nan yazama haram
Amsawa:
*Mal. Yahaya Ya'u Muhammad Hotoro*
Zaku iya turo da tambayarku ta wannan number
*07037291725*
Kuma xaku iya neman mu a telegram ta wannan link din na kasa
Telegram channel
*https://t.me/nuurul_islam*