TAMBAYA TA 142


Assalamu alaikum

Tambaya

Menene bambamcin wankan jummu'ah da wankan idi dana janaba

Amsa

Wa alaik salam.

Duk wankan ibada salo daya akeyinsu kamar yadda yazo siffar wankan Aisha da Ummu habiba. Asiffar kalama kenan, banbancinsu dayane shine niyya.

Amsawa:
*Mal. Yahaya Ya'u Muhammad Hotoro*

Zaku iya turo da tambayoyinku ta wannan number
*07037291725*

Kuma xaku iya neman mu a telegram ta wannan link din na kasa

Telegram channel
*https://t.me/nuurul_islam*
Post a Comment (0)