FASSARAR WAƘAR DIL TO PAGAL HAI

Fassarar Waƙar Dil To Pagal Hai 

Waƙa: Dil To Pagal Hai

Fim: Dil To Pagal Hai

Harshe: Hausa

Shekara: 1997

Sauti: Uttam Singh

Rubutawa: Anand Bakshi

Kamfani: Saregama

Rerawa: Lata Mangeshkar & Udit Narayan

Fassarawa: Jamilu Abdurrahman 

• Dil to pagal hai, dil deewana hai (x2)

Zuciyarnan ta yi hauka, Zuciyarnan cike take da haukan so. 

• Pehli pehli baar milaata hai yehi

Ta kan sa ka ji a karo na farko. 

• Seene mein phir aag lagaata hai

Daga nan kuma sai ta kunna maka wuta daga ciki.

• Dheere dheere pyaar sikhaata hai yehi

Ta kan koya maka soyayya a hankali. 

• Hasaata hai yehi, yehi rulaata hai

Ta kan sa ka dariya kamar yadda ta ke sa ka kuka. 

• Dil to pagal hai, dil deewana hai (x2)

Zuciyarnan ta yi hauka, Zuciyarnan cike take da haukan so. 

• Saari saari raat jagaata hai yehi

Ta kan hanaka bacci tsawon dare. 

• Ankhiyon se neend churaata hai

Ta kan sace maka bacci daga idanunka. 

• Sachche jhoote khwaab dikhaata hai yehi

Ta kan nuna maka shiriritattun mafarkai. 

• Hasaata hai yehi, yehi rulaata hai

Ta kan sa ka dariya kamar yadda ta ke sa ka kuka. 

• Dil to pagal hai, dil deewana hai (x2)

Zuciyarnan ta yi hauka, Zuciyarnan cike take da haukan so. 

 La la la la la, la la la la la (x2)

• Is dil ki baaton mein jo aate hain

Duk wanda ya faɗa wa zantukan zuciya. 

• Voh bhi deewane ho jaate hain

Su kan zama masu hauka a so.

• Manzil to raahi dhoond lete hai

Tabbas su kan cimma bigiren. 

• Rastein magar kho jaate hain

Amma su kan manta hanyar da su ka biyo. 

• Dil to pagal hai, dil deewana hai (x2)

Zuciyarnan ta yi hauka, Zuciyarnan cike take da haukan so. 

• Soorat se main na pehchaanoongi

Ba zan iya gane shi a fuska ba. 

• Naam se bhi na usko jaanoongi

Kamar yadda ba zan iya gane shi da suna ba. 

• Dekhoongi kuch na main sochoongi

Zan kalle shi ne kawai ba tare da tunanin komai ba. 

• Dil jo kahega vohi maanoongi

Zan bi duk abin da zuciyata ta umurta. 

• Dil to pagal hai, dil deewana hai 

Zuciyarnan ta yi hauka, Zuciyarnan cike take da haukan so. 

• Haan yeh pagal hai, haan deewana hai

Tabbas ta yi hauka, eh ta haukace a so. 

Hm aa ha ha ha, hm oh ho ho ho

• Dil ka kehna hum sab maane

Muna bin duk abin da zuciya ta umurta. 

• Dil na kisi ki maane

Amma ita zuciya ba ta bin kowa. 

• Jaan di humne, jaan gaye sab

Mun miƙa mata rayukanmu, kowa ya san haka. 

• Ek voh hi na jaane

Ita kaɗaice ba ta sani ba. 

• Dil to pagal hai, dil deewana hai 

Zuciyarnan ta yi hauka, Zuciyarnan cike take da haukan so. 

• Rehne do chhodo yeh kahaaniyaan

Bari kawai, bar wannan zancen.

• Deewanepan ki sab nishaaniyaan

Waɗannan duk alamun hauka ne kawai. 

• Logon ki saari pareshaaniyaan

Damuwar duka mutane. 

• Is dil ki hai yeh meherbaaniyaan

Baiwar wannan zuciyar ce. 

• Ho, Dil to pagal hai, dil deewana hai 

Zuciyarnan ta yi hauka, Zuciyarnan cike take da haukan so. 

• Dil to pagal hai, dil deewana hai 

Zuciyarnan ta yi hauka, Zuciyarnan cike take da haukan so. 

• Saari saari raat jagaata hai yehi

Ta kan hanaka bacci tsawon dare. 

• Ankhiyon se neend churaata hai

Ta kan sace maka bacci daga idanunka. 

• Dheere dheere pyaar sikhaata hai yehi

Ta kan koya maka soyayya a hankali. 

• Hasaata hai yehi, yehi rulaata hai

Ta kan sa ka dariya kamar yadda ta ke sa ka kuka. 

• Dil to pagal hai

Zuciyarnan ta yi hauka. 

• Dil deewana hai

Zuciyarnan cike take da haukan so. 

• Dil to pagal hai

Zuciyarnan ta yi hauka. 

• Dil deewana hai

Zuciyarnan cike take da haukan so.

•----------•✬(✪)✬•----------•
 Jamilu Abdurrahman 
•----------•✬(✪)✬•----------•

    +2348185819176
──────⊹⊱✫⊰⊹──────
Twitter: @jamiluwriter 
──────⊹⊱✫⊰⊹──────
Instagram: Jamiluwriter 
──────⊹⊱✫⊰⊹──────
Facebook:
https://m.facebook.com/JamiluWriter/
──────⊹⊱✫⊰⊹──────
Tumblr: Jamiluwriter
──────⊹⊱✫⊰⊹──────
Bakandamiya: Jamilu Abdurrahman 
──────⊹⊱✫⊰⊹──────
Telegram: https://t.me/Jamiluwriter
──────⊹⊱✫⊰⊹──────
LinkedIn: https://www.linkedin.com/in/jamilu-abdurrahman-36b882118
──────⊹⊱✫⊰⊹──────
Haimanraees@gmail.com
──────⊹⊱✫⊰⊹────── 
Post a Comment (0)