FASSARAR WAƘAR GALLIYAN


FASSARAR WAƘAR GALLIYAN 


Waƙa: Galliyan

Shiri: Ek Villain

Harshe: Hausa 

Shekara: 2014

Sauti: Ankit Tiwari

Rubutawa: Manoj Muntashir

Kamfani: T-Series 

Rerawa: Ankit Tiwari

Fassarawa: Jamilu Abdurrahman 

Aaa...

• Yahin Doobe Din Mere...

Ranaku na sun ƙare a nan. 

• Yahin Hote Hai Savere…

Safiyoyi na sun fara daga nan. 

• Yahin Marna Aur Jeena…

Zan ci gaba da rayuwa kuma in mutu a nan ne kawai. 

• Yahin Mandir Aur Medina...

Nan ne majami'a ta, nan ne madina ta. 

• Yahin Doobe Din Mere...

Ranaku na sun ƙare a nan. 

• Yahin Hote Hai Savere…

Safiyoyi na sun fara daga nan. 

• Yahin Marna Aur Jeena…

Zan ci gaba da rayuwa kuma in mutu a nan ne kawai. 

• Yahin Mandir Aur Medina...

Nan ne majami'a ta, nan ne madina ta. 

• Teri Galliyan, Galliyan Teri Galliyan

Tafarkin ki, Tafarkin ki. 

• Mujhko Bhaave, Galliyan Teri Galliyan

Ina manne da tafarkin ki. 

• Teri Galliyan, Galliyan Teri Galliyan

Tafarkin ki, Tafarkin ki. 

• Yun Hi Tadpaave, Galliyan Teri Galliyan

Tafarkin ki ya sa na wahaltu. 

Aaa… Aaaa…

• Tu Meri, Neendon Mein Sota Hai

Kin yi nutso a cikin baccina (kina cikin mafarkaina) 

• Tu Mere Ashkon Mein Rota Hai

Kina cikin kowane ɗigon hawayena. 

• Sargoshi Si Hai Khayalon Mein

Kin yi raɗa a cikin tunanunaka na.

• Tu Na Ho Phir Bhi Tu Hota Hai

Ko da ace ba kya nan, to kina nan (ta wata sigar). 

• Hai Sila... Tu Mere... Dard Ka...

Ke ce sakamakon ƙuncina. 

• Mere Dil Ki Duaayein Hain Yeh

Waɗannan su ne addu'oin zuciyata. 

• Teri Galliyan, Galliyan Teri Galliyan

Tafarkin ki, Tafarkin ki. 

• Mujhko Bhaave, Galliyan Teri Galliyan

Ina manne da tafarkin ki. 

• Teri Galliyan, Galliyan Teri Galliyan

Tafarkin ki, Tafarkin ki. 

• Yun Hi Tadpaave, Galliyan Teri Galliyan

Tafarkin ki ya sa na wahaltu. 
 
• Kaisa Hai, Rishta Tera Mera

Wane irin alaƙa ne wai ke tsakaninmu? 

• Bechehra Phir Bhi Kitna Gehra

(alaƙar) Ba ta da suna amma ta na da ƙarfi. 

• Yeh Lamhe, Lamhe Yeh Resham Se

Fatan waɗannan yanayin masu sulɓi. 

• Kho Jaaye, Kho Na Jaaye Hum Se

Ba za su ɓace mana ba. 

• Kafila… Waqt Ka... Rok Le...

Tsayar da tawagar lokaci. 

• Ab Rooh Se Juda Na Ho...

Ka da ki rabu da ruhina. 

• Teri Galliyan, Galliyan Teri Galliyan

Tafarkin ki, Tafarkin ki. 

• Mujhko Bhaave, Galliyan Teri Galliyan

Ina manne da tafarkin ki. 

• Teri Galliyan, Galliyan Teri Galliyan

Tafarkin ki, Tafarkin ki. 
 
• Yun Hi Tadpaave, Galliyan Teri Galliyan

Tafarkin ki ya sa na wahaltu. 

• Galliyan…

Tafarki. 


ƘARIN HASKE: A wannan waƙa, jarumin yana misalta jarumar ne a matsayin ita kanta wani tafarki ne nagartacce da yake bi, kuma har ma ya ke cewa ita ce majami'arsa kuma ita ce madina a wajensa, wanda hakan kai tsaye ko a kaikaice yana bayyana cewa ya ɗauki nauyin abin bauta ko wajen bauta ya ɗora mata wanda hakan kuma saɓo ne. Sannan cewa da ya yi ita ce madinarsa wannan kuma cin fuska ne wa Addinin Musulunci domin kuwa babu wasu wurare tsarkaka a duniya sama da Makka da Madina, kenan kun ga haɗa ɗayan wannan waje da wani abu da bai kai ko ɓirɓishin darajarsa ba ci wa addini mutunci ne kuma yin ɓatanci ne ga musulmi. Ku na iya tuntuɓar malaman da ke kusa da ku domin samun ƙarin bayani. Allah ya sa mu dace. Nagode 

•----------•✬(✪)✬•----------•
 Jamilu Abdurrahman 
•----------•✬(✪)✬•----------•

    +2348185819176
──────⊹⊱✫⊰⊹──────
Twitter: @jamiluwriter 
──────⊹⊱✫⊰⊹──────
Instagram: Jamiluwriter 
──────⊹⊱✫⊰⊹──────
Facebook:
https://m.facebook.com/JamiluWriter/
──────⊹⊱✫⊰⊹──────
Tumblr: Jamiluwriter
──────⊹⊱✫⊰⊹──────
Bakandamiya: Jamilu Abdurrahman 
──────⊹⊱✫⊰⊹──────
Telegram: https://t.me/Jamiluwriter
──────⊹⊱✫⊰⊹──────
LinkedIn: https://www.linkedin.com/in/jamilu-abdurrahman-36b882118
──────⊹⊱✫⊰⊹──────
Haimanraees@gmail.com
──────⊹⊱✫⊰⊹────── 
 



Post a Comment (0)