AMFANI DA ALKAMA DON SAMAR NI'IMA


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Amfani Da Alkama Don Samar Da Ni'ima_*

Yar uwa alkama tana da sinadarai wanda suke samar ma mace ni'ima kuma suna gyara jikin mutum.

Wannan hadin yana bukatan kayan hadi kamar haka;
* Garin alkama
* Nono
*Bayani;* zaki samu alkama ki Niko ta, ki soya sama-sama har yayi ja, idan kika kusa gama period naki sai ki dama kamar salala da nono ki dunga sha domin jinin na tafiya da abubuwan da yawan, daga nan zaki ga ni'ima tana sauka da yardan Allah.


Wabillahi Taufiq.

 Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*
Post a Comment (0)