HAƊIN DA KE SA NONO YA CIKA KUMA YA TSAYA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Hadin Da Yake Sa Nono Ya Cika kuma Yatsaya_* 
Idan Ana so nono yayi kyau ya cika da kuma yatsawa da girma sai Ayi wannan hadin domin samun waraka.
* Aya
* Gyada
* Garin Ayaba (plantain)
* Alkama
* Madara peak
*Bayani;* zaki samu aya, gyada, ayaba da alkama sai madara Zaki wanke ayarki sai ki hada da gyadarki ki markada su ki tace dama can a gefe ga garin platain dinki sai ki rinka diban garin plantain din kina hadawa da ruwan ayaba gyadarki kina sa madara ta ruwa kina sha, zai gyara nono domin wannan hadin ne Wanda sai kisha mamaki.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*

Post a Comment (0)