*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_Amfanin Kunun Alkama Ga Mata_*
Kunun alkama yana da matukar amfani ga mata musamman masu bukatan ruwan nono, ga amfanin kunun alkaman kamar haka;
1. Yana kara ruwan nono ga mata
2. Yana saukar da Ni'iman mace
3. Yawan shansa yana sa ma mace danshi kuma ya iya sa sha'awa ga mai karanci sha'awa
4. Yana sa nonon mace tsayawa.
5. Yana ciko da nonon mace idan mace tana shayarwa zai taimaka mata wajen samu yawan ruwan nono ga jaririn. Amma wanda take da ciki ba so ta shaba domin zai dameta in tasha.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586,08062828025 a WhatsApp.*