DARASIN GOVERNMENT 1

ASOF 2020

DARASIN GOVERNMENT

DAGA ; Abdurrashid Abdullahi Kano

SHIMFIÆŠA


Idan Allah ya kaimu Ranar Asabar zan fara Gabatar da program A bangaren Government musamman ga É—aliban da zasu zana neco da waec 
Program É—in zai ringa zuwa A ranakun Asabar &Talata
Kuma zamu taÉ“a É“angarori masu muhimmanci da government ya Æ™unsa 
Ina bukatar 'yan uwa na dalibai zasu bada lokacinsu wajen aiwaatar da wanan aikin don mu gudu tare mu tsira tare
Zamu gabatar da darussa A É“angarori kamar haka:-

* Definition of Government
*Constitution
*Citizenship
*Political parties
*Pressure group 
*Electoral system
*Pre colonial 
*Nationalism
*Military rule in Nigeria
*International organization

Da sauran darussa masu muhimmanci
Ku kasance tare damu

Abdulrashid Abdullahi Kano

abdulrashidabdullahimusa@gmail.com
Whatapp09067298607
Asof 2020


Post a Comment (0)