Jita-Jita akan RRR

Jita-Jita akan RRR
__________________
Dukan idon mutanen kudancin India ya koma akan RRR Wanda muke saran ganin NTR Jr da Ramcharan karkashin kulawar babban director SS RajamuLi
*******************************
Mu koma baya shekara 16 da suka wuce
SS RajamouLi yazo Telugu Cinema inda shima NTR a wannan shekarar ne zai fara lead actor sun hadu a film din Students No 1 film din yayi hit
bayan nan sun sake haduwa a film din Simhadiri film din ya zama biggest blockbuster of all time a wancan lokacin sun sake haduwa a Yamadonga nan ma film din ya zama Blockbuster
haka a bangaren Ramcharan ma da suka hadu a 2009 da film Maghadeera ya zama biggest Blockbuster Of all time domin shine ya doke Simhadri na NTR din bayan nan a wannan shekarar Ramcharan ya sake yin wani abin bajinta a film din Rangasthalam 1985 inda a yanzu shine non Baahubali biggest blockbuster
saboda haka ana hangen gagarimar nasara ga hadin RRR
****************
Jita_Jita
__________
A halin yanzu jita jita ta fara bazuwa akan sunan da za'a sanyawa film din in da ake tsammanin sunan film din zai iya kasancewa
R=RAMA
R=RAVANA
R=RAJHYAM
RAMA RAVANA RAJHYAM RRR kuma labarin film din zai iya kasancewa tarihin wani kauye tun zamanin 1920
amma fa wannan jita jita ne kawai
.
.
.
fatan nasara ga TarakRam

Post a Comment (0)