MENENE NI'IMA GA 'YA MACE?

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Menene Ni'ima Ga Ya Mace_*

Ni'ima dai wasu sinadarai ne da suke taruwa wajen jiyar da dadin ma'aurata ko basu cikakken gamsuwa lokacin Saduwa.

Alamomin cikakken ni'ima sun hada da:-
1- Jinki cikin danshi
2- Kisance cikin dumin gaba
3- Fitowan ruwa lokacin saduwa
4- Cikowar gaba da jinki a matse
5- Gamsar da miji da rikicewansa lokacin saduwa
6- Mace mai cikakken ni'ima takan ji sha'awan da namiji lokaci lokaci.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586,08062828025 a WhatsApp.*

Post a Comment (0)