WASANNIN MOTSA SHA'AWA

*SIRRIM MALLAKAN MIJINKI*

*_Wasanni Motsa Sha'awa Ga Ma'aurata Yayin Saduwar Aure_*

Wasu mazan sam basu da al'adar motsawa matansu sha'awarsu ta jima'i ta hanyar wasannin motsa sha'awa, yadda zai sa mace sha'awarta ya matsa sosai ta kuma ji ta kamu da bukatar mijinta.

Mata da dama suna kokawa ta yadda mazansu da sun tashi gudanar da jima'i dasu sai dai kawai su musu hawan kawara ba tare da motsa musu sha'awa ba, wanda hakan yasa mata da suke fuskantar irin wannan matsalar suke tsantar yin jima'i a lokuta da dama. Mata suna sha'awar ayi musu wasanni da dama kamin a soma gudanar da jima'i dasu, wanda wannan ne zai sa kowa daga cikin ma'auratan ya samu gamsuwa da dan uwansa.

Zama dole mazaje su dabi'antu da wannan wasannin don gyara zamantakewar aure.

Wasanni kafin saduwa yana sa saduwa ta kara inganci kuma suji suna kara shakuwa da juna.

Wabillahi Taufiq.


Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586,08062828025 a WhatsApp.*

Post a Comment (0)