PEPPERED FISH

🌯🌮 *KABNAS CUISINE* 🍷🍻


🙋🏻 __Hello Sunday_ 

🐟🌶 _PEPPERED FISH_ 🌶🐟

 *Ingredients* 
Danyen kifi 4
Yellow bell pepper 2
Red bell pepper 2
Green bell pepper 2
Attaruhu 2
Albasa 1
Ginger paste 1/2 tsp
Garlic paste 1/2 tsp
Seasoning
Curry
Oil

 *Method* :
Dafarko zaki wanke kifinki da vinegar saiki cire kan kifin kibarshi a guda gudansu ki tsanesu saiki shafa musu gishiri kadan kidora non stick pan akan wuta ki shafa mai kamar 2 tablespoon a pan din,idan yadau zafi saiki Dora kifayen ki soyasu kijuya dayan barin saiki kwashe a plate ki ajiye agefe.
Ki wanke Kiyanka tattasai duka ukun da Albasa da Attaruhu kizuba oil kadan a pan kizubasu kisaka curry,garlic da ginger da seasoning ki dinga juyawa ya soyu sama sama saiki sauke kizuba a blender kizuba ruwa kadan ki markada amma ba markaden laushi ba kamar jajjage saiki juye a bowl kizuba oil kadan kidauko soyayyen kifi ki jera saiki juye kayan miyan akai ya Rufesu. Kirufe kisaka medium heat kibarshi kamar 10 minutes ko lokacin da kayan Miyan ya manne jikin kifin.

 _Aci dadi lfy_ 😋

✍🏻 *MRS KABEER* 
     ( _MOMMYN NASREEN_ )
Post a Comment (0)