GYARAN NONO

🌽 GYARA NONO🌽


🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜


Hulba 
Man hulba 

Kisamu hulba kidakata tazama gari saiki samu koshiya daya ki zuba a wuri mai kyau kisa ruwa daidai yada zasu rufe gari kadan sai yadau awa daya 1h00 ida Zaki kwata sai kishafe nono duka harda kan kisamu leda fara ko baka wada dai zata rufe nono duka sai ki kole da laida kisamu bereziya (sucen) wada ta matseki saiki kwana anma sai inda kiyi ki kwanata da safe ki wake da ruwa dumi saiki shafa man hulba haka zaki yi tsawa wata daya zasu tashi da izini Allah 
🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜

By mamar Khadija
Post a Comment (0)