YADDA ZA KI MAGANCE CIWON SANYI


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Zaki Magance Ciwon Sanyi Mai Fitar Da Farin Ruwa_*

Zaki hada wannan maganin don kawar da wannan matsalar don yana taimakawa wajen rage jin dadin aure.

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Farar Albasa 
* Kanumfari
* Citta 
* Malmo  
* Barkono 
* Raihatul Hubbi
*Bayani;* Zaki hadasu wuri guda ki daka su zama gari sai ki dunga cin abinci da shi,
Yana saukar da ni'ima da magance duk matasalolin sanyi da yardan Allah.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*
Post a Comment (0)