YADDA AKE MATSI DA GARIN ZOGALE


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Ake Matsi Da Garin Zogale_*

Yar uwa yana da kyau ace duk lokacin da mai gida ya tabaki ya jiki zam zam, ba wup ba don hakan yana ragema mace daraja da kima.

Yar uwa in kina so ki hada wannan matsin zaki nemi kayan hadi kamar haka;

* Garin zogale 
* Garin Kwaro 
* Man kadanya 
* Man shanu
* Man zogale 
*Bayani;* zaki hada dukkan garin ne waje daya da garin jwaro sai ki zuba man dukka akai sai ki cakudasu su hade jikinsu sai ki rinka sawa a gaba (insert)


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*
Post a Comment (0)