FASSARAR WAƘAR LO SAFAR

FASSARAR WAƘAR LO SAFAR

• Waƙa - Lo Safar

• Shiri - Baaghi 2

• Harshe - Hindi = Hausa 

• Shekarar Fita - 2018

• Sauti - Mithoon

• Rubutawa - Sayeed Quadri

• Kamfani - T-Series

• Rerawa - Jubin Nautiyal

• Fassarawa - Jamilu Abdulrahman 

Hmm… Mmm…

• Tumne Jo Hai Maanga Toh Dil Yeh Haazir Ho Gaya

Kamar yadda kika buƙata, zuciyata na nan domin ki. 

• Tumko Maana Manzil Aur Musafir Ho Gaya…

Na maida ke bigire na kuma na zamo matafiyi. 

• Lo Safar Shuru Ho Gaya, Humsafar Tu Ho Gaya

Kalli, tafiyar ta fara yanzu, kuma kin zamo abokiyata (a cikin wannan tafiyar) 

• Lo Safar Shuru Ho Gaya, Mera Humsafar Tu Ho Gaya

Kalli, tafiyar ta fara yanzu, kuma kin zamo abokiyar tafiyata. 

Hmm… Mmm… Ho…

• Dil Ki Bechaini Ko Aaya Ab Kahin Aaraam Hai

Rashin nutsuwar zuciyar nan ya samu sauƙi yanzu. 

• Tu Na Ho Toh Sochta Dil Tujhko Subah-O-Shaam Hai

A duk sanda ba kya nan zuciyata na tunaninki safe zuwa yamma. 

• Iss Kadar Tu Har Ek Pal Mein Mere Shaamil Ho Gaya…

Ta hakan, sai kika kasance a cikin wani sashe na tunanina. 

• Lo Safar Shuru Ho Gaya, Humsafar Tu Ho Gaya

Kalli, tafiyar ta fara yanzu, kuma kin zamo abokiyata (a cikin wannan tafiyar) 

• Lo Safar Shuru Ho Gaya, Mera Humsafar Tu Ho Gaya

Kalli, tafiyar ta fara yanzu, kuma kin zamo abokiyar tafiyata. 

• Jab Se Tumne Baah Thaami Raaste Aasaan Hain

Tun da kika riƙe hannunwana, sai tafiyar ta zamo mai sauƙi. 

• Khushnuma Hai Meri Subahein Dilnashin Har Shaam Hai

Safiyoyina suna cikin farin ciki, yammatai na kuma cike da nishaɗi. 

• Zindagi Ke Acchepan Se Main Bhi Waaqif Ho Gaya

Na zamo makusanci wa jin daɗin rayuwa. 
• Lo Safar Shuru Ho Gaya, Humsafar Tu Ho Gaya

Kalli, tafiyar ta fara yanzu, kuma kin zamo abokiyata (a cikin wannan tafiyar) 

• Lo Safar Shuru Ho Gaya, Mera Humsafar Tu Ho Gaya

Kalli, tafiyar ta fara yanzu, kuma kin zamo abokiyar tafiyata. 

Hmm… Mmm…

©️✍🏻
 Jamilu Abdulrahaman
   (Mr. Writer) 
Haimanraees@gmail.com
Post a Comment (0)