FASSARAR WAƘAR O HASEENA
• Waƙa - O Haseena
• Shiri - Ziddi
• Harshe - Hindi = Hausa
• Shekarar Fita - 1997
• Sauti - Dilip Sen, Sameer Sen
• Rubutawa - Sameer
•Kamfani - Saregama
• Chitra Singh (Chitra Dutta) & Kumar Sanu
• Fassarawa - Jamilu Abdulrahman
• O Haseena
Ya ke kyakkywa!
Ae Hey… Ae Hey… Ae Hey… Ae Hey…
• Teri Mohabbat Ko Bata, Kya Naam Doon, Kya Naam Doon
Wane irin suna ya kamata na ba soyayya ta a gareki?
• O Deewane
Ya kai mai haukan so
Ae Hey… Ae Hey… Ae Hey… Ae Hey…
• Aisa Koi Naam De, Main Dil Thaam Loon, Main Dil Thaam Loon
Ka ba ta (soyayyar) sunan da zan riƙe shi a zuciya da mamaki.
• Bol Kitna Pyaar Doon, Chaahaton Ka Haar Doon
Ki faɗa min iya ƙaunar da kike in baki, zan iya kashe dukkan sauran buƙatu (saboda ke)
• Zindagaani Waar Doon, Dilruba Nazrein Mila To Zara
Zan iya sadaukar da rayuwata, kawai ki haɗa ganin ki da nawa.
• Main Deewani Ho Gayi, Ishq Mein Yun Kho Gayi
Na zamo Mahaukaciya, na ɓace a cikin soyayya.
• Jaagi Jaagi So Gayi
Bacci nake yi a farke.
• Baithu Zara Jaanemann… Aaram Loon, Aaram Loon
Bari na zauna in huta a cikin rungumarka ya masoyin rayuwata.
• O Haseena
Ya ke kyakkywa!
Ae Hey… Ae Hey… Ae Hey… Ae Hey…
• Teri Mohabbat Ko Bata, Kya Naam Doon, Kya Naam Doon
Wane irin suna ya kamata na ba soyayya ta a gareki?
• Main Zamaana Chhod Doon, Saari Rasmein Tod Doon
Zan bar wannan duniyar, zan karya duk wata ƙa'ida/al'ada
• Dil Se Dil Ko Jod Doon, Meri Jaan Aa Meri Baahon Mein Aa
Zan liƙa zuciyata da taki, ya masoyiyata taho zuwa ga hannuwana.
• Kya Haseen Wo Haath Hai, Tu Jo Mere Saath Hai
Lokaci ne mai kyau saboda kana tare da ni.
• Humnashi Kya Baat Hai
Ya masoyi mai ɗumama zuciya, abin gwanin burgewa.
• Humne Jo Milke Kahaani Shuru Ki Usse Aa Sanam… Anjaam Doon, Anjaam Doon
Masoyina, bari na kai labarin nan da muka fara iyaka/ƙarshe.
• O Haseena
Ya ke kyakkywa!
Ae Hey… Ae Hey… Ae Hey… Ae Hey…
• Teri Mohabbat Ko Bata, Kya Naam Doon, Kya Naam Doon
Wane irin suna ya kamata na ba soyayya ta a gareki?
• O Deewane… O Haseena…
Ya kai mai haukan so! Ya ke kyakkywa!
• O Deewane… O Haseena…
Ya kai mai haukan so! Ya ke kyakkywa!
• O Deewane…
Ya kai mai haukan so
©️✍🏻
Jamilu Abdulrahaman
(Mr. Writer)
Haimanraees@gmail.com