FASSARAR WAƘAR O MAA MERI MAA


FASSARAR WAƘAR O MAA MERI MAA 

Waƙa: O Maa Meri Maa

Fim: Chhoti Bahu 

Harshe: Hausa 

Shekara: 1971 

Sauti: Kalyanji Anandji

Rubutawa: Indeewar

Kamfani: Saregama

Rerawa: Lata Mangeshkar 

Fassarawa: Jamilu Abdurrahman 


• O Maa meri Maa

Ya Mahaifiya ta. 

• Tujhko dekhna hai

Ina so na gan ki. 

• Tujhko dekhna hai

Ina so na gan ki. 

• O Maa meri Maa

Ya Mahaifiya ta. 

• Tujhko dekhna hai

Ina so na gan ki. 

. Tujhko dekhna hai

Ina so na gan ki. 

• Ab mujhse koi bhul na hogi

Yanzu kam ba zan ƙara yin kuskure ba. 

• Itna kehna hai

Kawai so na ke in ce... 

• Maa tujhko dekhna hai

Mama ina so na ganki

• Mera jee na lage padhne me

Na kasa mai da hankali a karatu. 

• Tu hi tu dikhti hai sapne me

Ke kaɗai kawai na ke gani a cikin mafarkai na. 

• O Maa meri Maa

Ya Mahaifiya ta. 

• Ek hul chhoti si ki maine

Na yi wani ɗan kuskure kaɗan. 

• Itni badi saugandh utha li tune

Ke kuma sai ki ka yi babbar rantsuwa. 

• Ek baar bas tujhe

Ko sau ɗaya ne ina so na... 

• Dekh kar tujhse lipatna hai

Gan ki kuma in rungume ki. 

• Maa tujhko dekhna hai

Mahaifiya ta! Ina so na gan ki. 

• Teri taraf o Maa Paaw mere khinche

Zuwa gare ki ƙafafuna ke ja na. 

• Dhudh rahi ha itujhko meri aankhen

Idanuna na neman giftawar ki. 

• Naa dekhu to dil mera ghabraye

Saboda rashin ganin ki ne zuciyata ta kamu da tsoro. 

• Aur dekhu to Maa..

Idan kuwa har na gan ki mama... 

• Ho maa meri maa

Ya Mahaifiya ta. 

• Tujhe dekhna manaa hai mujhko

An haramta min ganin ki. 

• Mushkil Jeena hai

Rayuwa ta wahalta. 

• Maa tujhko dekhna hai

Mahaifiyata ina so na gan ki. 

• O Maa meri Maa

Ya Mahaifiya ta. 

• Tujhko dekhna hai

Ina so na gan ki. 

• Tujhko dekhna hai

Ina ba so na gan ki. 


ƘARIN HASKE: Wannan waƙa ce ta damuwa wacce ta ke bayyanawa mai kallo da saurare irin damuwar da 'ya ke shiga yayin da ta yi kewar mahaifiyarta. In ma kana da saurin kuka, to tabbas wannan waƙa ka iya sa ka kuka in ka kalle ta ko ka saurare ta. Nagode 


©️✍🏻
 Jamilu Abdurrahman 
   (Mr. Writer) 
    +2348185819176
Haimanraees@gmail.com
Post a Comment (0)