Taskar
Ma'aiki
s. a. w
-----------
⛲
عن عبد الله ابن عمر قَالَ : قِيلَ لِرَسُولِ اللَّهِ -ﷺ- : أَيُّ النَّاسِ أَفْضَلُ؟ قَالَ : «كُلُّ مَخْمُومِ الْقَلْبِ، صَدُوقِ اللِّسَانِ. قَالُوا : صَدُوقُ اللِّسَانِ نَعْرِفُهُ، فَمَا مَخْمُومُ الْقَلْبِ؟ قَالَ : هُوَ التَّقِيُّ النَّقِيُّ، لَا إِثْمَ فِيهِ، وَلَا بَغْيَ، وَلَا غِلَّ، وَلَا حَسَدَ:
Daga Abdullahi dan Amru Dan Ass, ya ce: An tambayi Manzon Allah SAW cewa: a cikin mutane waye mafi falala !? Sai ya amsa da cewa: "shine mutumin da zuciyar sa take mai tsafta kuma harshe sa yake faɗar gaskia" sai suka ce, mun gane me ake nufi da harshe mai gaskiya, amma ba mu gane meye ma'anar zuciya mai tsafta ba !? Sai ya ce: " shine mai taqwa mai tsarkin zuciya; itace wacce bata sabon Allah a cikin ita zuciyar, ba ta'addanci, ba qiyayya, ba hassada"
Ibn Majah ya ruwaito shi
Fassarar: Dr Kabir Asgar
📚 سنن ابن ماجه - رقم : (4216)
❪✵❫ وصححه الألباني - برقم : (3416)
🌐Duniyar Hadisai
+23490775623