Fassarar Waƙar Kabhi Khushi Kabhie Gham
• Waƙa - Kabhi Khushi Kabhie Gham
• Shiri - Kabhi Khushi Kabhie Gham...
• Harshe - Hindi = Hausa
• Shekarar Fita - 2001
• Sauti - Jatin Lalit
• Rubutawa - Sameer
• Kamfani - Sony Music
• Rerawa - Lata Mangeshkar
• Fassarawa - Jamilu Abdulrahman
• Kabhi khushi kabhie gham
Wani lokaci farinciki, wani lokaci baƙin ciki.
• Na judaa honge hum
Ba Za mu rabe ba.
• Kabhi khushi kabhie gham
Wani lokaci farinciki, wani lokaci baƙin ciki.
• Meri saanson mein tu hai samaya
Kana cikin numfashina.
• Mera jeevan toh hai tera saaya
Rayuwata inuwarka ce.
• Meri saanson mein tu hai samaya
Kana cikin numfashina.
• Mera jeevan toh hai tera saaya
Rayuwata inuwarka ce.
• Teri pooja karoon main toh hardam
Zan yi bauta a gareka koda yaushe.
• Yeh hai tere karam
Waɗannan aiyukan kirkinka ne.
• Kabhi khushi kabhie gham
Wani lokaci farinciki, wani lokaci baƙin ciki.
• Na judaa honge hum
Ba Za mu rabe ba.
• Kabhi khushi kabhie gham
Wani lokaci farinciki, wani lokaci baƙin ciki.
• Meri saanson mein tu hai samaya
Kana cikin numfashina.
• Mera jeevan toh hai tera saaya
Rayuwata inuwarka ce.
• Teri pooja karoon main toh hardam
Zan yi bauta a gareka koda yaushe.
• Yeh hai tere karam
Waɗannan aiyukan kirkinka ne.
• Kabhi khushi kabhie gham
Wani lokaci farinciki, wani lokaci baƙin ciki.
• Na judaa honge hum
Ba Za mu rabe ba.
• Kabhi khushi kabhie gham
Wani lokaci farinciki, wani lokaci baƙin ciki.
Sa pa ... ga ma ... ga ma ... re (Sargam)
• Subah shyaam charno mein
Safiya da maraice.
• Diye hum jalaye
Zan kunna fitilu.
• Dekhe jahan bhi dekhe
Duk inda na kai duba.
• Tujhko hi paaye
Kai nake gani.
• Oh ... Subah shyaam charno mein
Safiya da maraice.
• Diye hum jalaye
Zan kunna fitilu.
• Dekhe jahan bhi dekhe
Duk inda na kai duba.
• Tujhko hi paaye
Kai nake gani.
• In labon pe tera bas tera naam ho
Sunanka ne kawai zai kasance a laɓɓana.
• In labon pe tera bas tera naam ho
Sunanka ne kawai zai kasance a laɓɓana.
• Pyar dil se kabhi bhi na ho kam
Soyayyar da ke zuciyata ba zata taɓa raguwa ba.
• Yeh hai tere karam
Waɗannan aiyukan kirkinka ne.
• Kabhi khushi kabhie gham
Wani lokaci farinciki, wani lokaci baƙin ciki.
• Na judaa honge hum
Ba Za mu rabe ba.
• Kabhi khushi kabhie gham
Wani lokaci farinciki, wani lokaci baƙin ciki.
• Yeh ghar nahin hai
Wannan ba gida bane.
• Mandir hai tera
Majami'arka ce.
• Is mein sada rahe
har abada a nan.
• Tera basera
Za ka ci gaba da zama.
• Oh ... Yeh ghar nahin hai
Wannan ba gida bane.
• Mandir hai tera
Majami'arka ce.
• Is mein sada rahe
har abada a nan.
• Tera basera
Za ka ci gaba da zama.
• Khushboon se teri yeh mehekta rahe
Fatan zai yi ƙamsasu da ƙamshinka.
• Khushboon se teri yeh mehekta rahe
Fatan zai yi ƙamsasu da ƙamshinka.
• Aaye jaaye bhale koi mausam
Ko ma wane irin yanayi ne zai zo ya wuce.
• Yeh hai tere karam
Waɗannan aiyukan kirkinka ne.
• Kabhi khushi kabhie gham
Wani lokaci farinciki, wani lokaci baƙin ciki.
• Na judaa honge hum
Ba Za mu rabe ba.
• Kabhi khushi kabhie gham
Wani lokaci farinciki, wani lokaci baƙin ciki.
• Meri saanson mein tu hai samaya
Kana cikin numfashina.
• Mera jeevan toh hai tera saaya
Rayuwata inuwarka ce.
• Meri saanson mein tu hai samaya
Kana cikin numfashina.
• Mera jeevan toh hai tera saaya
Rayuwata inuwarka ce.
• Teri pooja karoon main toh hardam
Zan yi bauta a gareka koda yaushe.
• Yeh hai tere karam
Waɗannan aiyukan kirkinka ne.
• Kabhi khushi kabhie gham
Wani lokaci farinciki, wani lokaci baƙin ciki.
• Na judaa honge hum
Ba Za mu rabe ba.
• Kabhi khushi kabhie gham
Wani lokaci farinciki, wani lokaci baƙin ciki.
©️✍🏻
Jamilu Abdulrahaman
(Mr. Writer)
Haimanraees@gmail.com
Yazanyi insami khabi Kush khabi gam hausa
ReplyDeleteKa tambaya a kasuwa, ba za a rasa ba
Delete