FASSARAR WAƘAR MAIN KHILADI TU ANARI
• Waƙa - Main Khiladi Tu Anari
• Fim - Main Khiladi Tu Anari
• Harshe - Hindi = Hausa
• Shekarar Fita - 1994
• Sauti - Anu Malik
• Rubutawa - Maya Govind
• Rerawa - Abhijeet Bhattacharya,
Udit Narayan & Anu Malik
• Fassarawa - Jamilu Abdulrahman
• Hum dono hai alag alag, hum dono hai juda juda
Mu na daban ne, mu na musamman ne.
• Ek duje se kabhi kabhi rehte hai hum khafa khafa
Wani lokaci sai mu kasance masu fushi da juna.
Hum dono hai alag alag, hum dono hai juda juda
Mu na daban ne, mu na musamman ne.
• Ek duje se kabhi kabhi rehte hai hum khafa khafa
Wani lokaci sai mu kasance masu fushi da juna.
• Ladki dekhi mooh se seeti, baje haath se taali
Mukan tafa hannaye mu yi fito in muka ga yarinya.
• Ladki dekhi mooh se seeti, baje haath se taali
Mukan tafa hannaye mu yi fito in muka ga yarinya.
• Saala aila ufma aigo pori aali aali
Wayyo ni, yarinya ta na zuwa.
• Main khiladi tu anari
Ni ɗan wasa ne, kai kuma ɗan koyo.
• Main anari tu khiladi
Ni ɗan koyo ne, kai kuma ɗan wasa.
• Gaal gulabi, nain sharabi hosh udale jaaye
Jajayen kumatu da dara-daran idanuwa kan sani in yi hauka.
• Uff ladki hai ya hai qayamat dil se nikle haaye
Zuciyata na cewa wayyo ni, kalli wannan zazzafar yarinyar.
• Sote jagte ladki dekhoon, dil dhak dhak dhadke
Ganin 'yan mata nake koda yaushe, zuciyata na bugawa da sauri.
• Dekho phadke aankh meri, tann mein shola sa bhadke
Idanuwana na ƙiftawa, jikina kuma ya kama da wuta.
• Ladki ladki karte karte ho na jaaye deewane
Allah ya sa kada in yi hauka a bayan 'yan mata.
• Aisa na ho jaaye ki hum khud ko na pehchaane
Bai kamata hakan ya faru ba a inda zan kasa gane kaina.
• Vaar mera jab bhi hota hai kabhi na jaaye khali
Idan na yi, ba ta faɗuwa ƙasa banza.
• Har taale ki rakhta hoon main apni jeb mein chaabi
Ina ajiye da mabuɗin kowane kwaɗo a aljihuna.
• Ladki dekhi mooh se seeti, baje haath se taali
Mukan tafa hannaye mu yi fito in muka ga yarinya.
• Ladki dekhi mooh se seeti, baje haath se taali
Mukan tafa hannaye mu yi fito in muka ga yarinya.
• Saala aila ufma aigo pori aali aali
Wayyo ni, yarinya ta na zuwa.
• Main khiladi tu anari
Ni ɗan wasa ne, kai kuma ɗan koyo.
• Main anari tu khiladi
Ni ɗan koyo ne, kai kuma ɗan wasa.
• Chahe Gadwal ki ho
Ko daga Gadwal ta zo
• Ya Nainital ki ho
Ko daga Nainital
• Chahe Punjab ki ho
Ko daga Punjab ta zo
• Ya phir Bengal ki ho
Ko ma daga Bengal
• Lovely haseen koi dil se dhoondenge
Za mu nemi kyakkywar yarinya daga zuciya ne.
• Lovely haseen koi dil se dhoondenge
Za mu nemi kyakkywar yarinya daga zuciya ne.
• Not permanent, temporary dhoondenge re
Ta wucin gadi, ba wai ta din-din-din ba.
• Neele chhatri waale ke bhi mann mein khoob samayi
Ubangiji ma fa da kansa ya faɗa musu.
• Kya socha joh usne ladki jaisi cheez banayi
Me ubangiji yake tunani ne lokacin da ya halicci 'yan mata?
• Chikni chikni dekh ke soorat dil yeh fisla jaata
Zuciyata har tsalle take in taga kyawawan fuskokin nan.
• Ladki nahi banata toh bolo rab ka kya jaata
Me ubangiji zai rasa, da bai halicci 'yan mata ba.
• Tauba tauba inki jalwe, inki ada nirali
Salon su ya wuce ƙa'ida kuma da burgewa.
• Dil karta hai choom ke dil main rakhloon ek dilwali
Zuciyata na so ta sumbaci wata ku ta mayar da ita tawa.
• Kisi ek ka haath pakadke bana usse gharwali
Riƙe hannun ɗaya ka aure ta.
• Har din tera bane Dussehra, raat bane Diwali
Kowane yini zai zama kamar bikin Dussehra, dare kuma kamar bikin Diwali.
• Ladki dekhi mooh se seeti, baje haath se taali
Mukan tafa hannaye mu yi fito in muka ga yarinya.
• Ladki dekhi mooh se seeti, baje haath se taali
Mukan tafa hannaye mu yi fito in muka ga yarinya.
• Saala aila ufma aigo pori aali aali
Wayyo ni, yarinya ta na zuwa.
• Main khiladi tu anari
Ni ɗan wasa ne, kai kuma ɗan koyo.
• Main anari tu khiladi
Ni ɗan koyo ne, kai kuma ɗan wasa.
Hum dono hai alag alag, hum dono hai juda juda
Mu na daban ne, mu na musamman ne.
• Ek duje se kabhi kabhi rehte hai hum khafa khafa
Wani lokaci sai mu kasance masu fushi da juna.
• Ladki dekhi mooh se seeti, baje haath se taali
Mukan tafa hannaye mu yi fito in muka ga yarinya.
• Ladki dekhi mooh se seeti, baje haath se taali
Mukan tafa hannaye mu yi fito in muka ga yarinya.
• Saala aila ufma aigo pori aali aali
Wayyo ni, yarinya ta na zuwa.
• Main khiladi tu anari
Ni ɗan wasa ne, kai kuma ɗan koyo.
• Main anari tu khiladi
Ni ɗan koyo ne, kai kuma ɗan wasa.
Da alama dai shegantakar Indiyawa ba ta da iyaka, kuma ba tun yau suka fara ba. Amma ni na yi nawa, kun yanke wa waƙar hukunci da kanku.
©️✍🏻
Jamilu Abdulrahaman
(Mr. Writer)
Haimanraees@gmail.com