Fassarar Waƙar Haan Jab Tak Hai Jaan
• Waƙa - Haan Jab Tak Hai Jaan
• Fim - Sholay
• Harshe - Hindi = Hausa
Shekakar Fita - 1975
• Sauti - R. D. Burman
• Rubutawa - Anand Bakshi
• Kamfani - Universal Music India
• Rerawa - Lata Mangeshkar
• Fassarawa - Jamilu Abdulrahman
Oh, oh oh oh, oh oh oh oh
• Haan, jab tak hai jaan jaane jahan
Eh, matuƙar ina raye, ya masoyina.
• Main naachoongi
Zan yi rawa.
Haan, jab tak hai jaan jaane jahan
Eh, matuƙar ina raye, ya masoyina.
• Main naachoongi
Zan yi rawa.
Haan, jab tak hai jaan jaane jahan
Eh, matuƙar ina raye, ya masoyina.
• Main naachoongi
Zan yi rawa.
Haan, jab tak hai jaan jaane jahan
Eh, matuƙar ina raye, ya masoyina.
• Main naachoongi
Zan yi rawa.
• Pyaar kabhi bhi marta nahin
Shi so ba ya taɓa mutuwa.
• Maut se bhi yeh darrta nahin
Ko tsoron mutuwa ma ba ya yi.
• Pyaar kabhi bhi marta nahin
Shi so ba ya taɓa mutuwa.
• Maut se bhi yeh darrta nahin
Ko tsoron mutuwa ma ba ya yi.
• Lut jaayenge, mit jaayenge, mar jaayenge hum
Za a iya yi mana fashi, a lalata mu kuma mu mutu.
• Zinda rahegi hamaari daastaan
Amma labarinmu zai zamo a raye.
• O Haan, jab tak hai jaan jaane jahan
Eh, matuƙar ina raye, ya masoyina.
• Main naachoongi
Zan yi rawa.
• Toot jaaye paayal to kya
Idan abun ƙafa ta ya tsinke, sai me?
• Paaon ho jaaye ghaayal to kya
Idan ƙafar tawa ta samu rauni, sai me?
• Toot jaaye paayal to kya
Idan abun ƙafa ta ya tsinke, sai me?
• Paaon ho jaaye ghaayal to kya
Idan ƙafar tawa ta samu rauni, sai me?
• Dil diya hai dil liya hai, pyaar kiya hai to
Kasancewar na bada zuciyata, na ɗauki wata zuciyar kuma na kamu da so
• Dena padega mohabbat ka imtehaan
Ya zama dole in bada ƙalubalen so.
• O Haan, jab tak hai jaan jaane jahan
Eh, matuƙar ina raye, ya masoyina.
• Main naachoongi
Zan yi rawa.
• Main naachoongi
Zan yi rawa.
• Main naachoongi
Zan yi rawa.
• Main naachoongi
Zan yi rawa.
• Yeh nazar jhuk sakti nahin
Waɗannan idanun ba za su kalli ƙasa ba.
• Yeh zubaan ruk sakti nahin)
Ba Za a iya tsayar da wannan muryar ba.
• Yeh nazar jhuk sakti nahin
Waɗannan idanun ba za su kalli ƙasa ba.
• Yeh zubaan ruk sakti nahin)
Ba Za a iya tsayar da wannan muryar ba.
• Main kahoongi gham sahoongi chup rahoongi kya
Zan yi magana, zan jure raɗaɗi, me zai sa in yi shiru.
• Bebas hoon lekin nahin main bezubaan
Bani da iko amma ina da abin faɗa.
• O Haan, jab tak hai jaan jaane jahan
Eh, matuƙar ina raye, ya masoyina.
• Main naachoongi
Zan yi rawa.
• Haan, jab tak hai jaan jaane jahan
Eh, matuƙar ina raye, ya masoyina.
• Main naachoongi
Zan yi rawa.
• Main naachoongi
Zan yi rawa.
• Main naachoongi
Zan yi rawa.
• Main naachoongi
Zan yi rawa.
• Main naachoongi
Zan yi rawa.
©️✍🏻
Jamilu Abdulrahaman
(Mr. Writer)
Haimanraees@gmail.com