Fassarar Waƙar Papa Kehte Hain
• Waƙa - Papa Kehte Hain
• Fim - Qayamat Se Qayamat Tak
• Harshe - Hindi = Hausa
• Shekarar Fita - 1988
• Sauti - Anand-Milind
• Rubutawa - Majrooh Sultanpuri
• Kamfani - T-Series
• Rerawa - Udit Narayan
• Fassarawa - Jamilu Abdulrahman
• Papa kehte hain bada naam karega
Babana yace zan sa shi ya yi alfahari.
• Beta hamara aisa kaam karega
Cewa ɗansa zai yi aiki nagari.
• Magar yeh toh koi na jaane
Amma babu wanda ya san.
• Ke meri manzil hain kahan
Inda na nufa.
• Papa kehte hain bada naam karega
Babana yace zan sa shi ya yi alfahari.
• Beta hamara aisa kaam karega
Cewa ɗansa zai yi aiki nagari.
• Magar yeh toh koi na jaane
Amma babu wanda ya san.
• Ke meri manzil hain kahan
Inda na nufa.
• Papa kehte hain bada naam karega
Babana yace zan sa shi ya yi alfahari.
• Baithe hain milke sab yaar apne
Duk abokaina suna zaune a tare.
• Sabke dilon mein armaan yeh hain
Kowa yana da muradinsa a cikin zukatansu.
• Baithe hain milke sab yaar apne
Duk abokaina suna zaune a tare.
• Sabke dilon mein armaan yeh hain
Kowa yana da muradinsa a cikin zukatansu.
• Woh zindagi mein kal kya banega
Dangane da abinda za su zama gobe.
• Har ik nazar ka sapna yeh hain
Abin da idanuwa ke mafarki kenan.
• Koi engineer ka kaam karega
Wani zai zama Injiniya.
• Business mein koi apna naam karega
Wani zai shahara a kasuwanci.
• Magar yeh toh koi na jaane
Amma babu wanda ya san.
• Ke meri manzil hain kahan
Inda na nufa.
• Papa kehte hain bada naam karega
Babana yace zan sa shi ya yi alfahari.
• Mera toh sapna hain ek chehra
Ni mafarkina wata fuska ce.
• Dekhe joh usko jhoome bahaar
Idan na ganta, to damina za ta yi rawa.
• Mera toh sapna hain ek chehra
Ni mafarkina wata fuska ce.
• Dekhe joh usko jhoome bahaar
Idan na ganta, to damina za ta yi rawa.
• Gaalon mein khilti kaliyon ka mausam
Yanayin fulawoyi zai haɓaka a kunduƙuƙin ta.
• Aankhon mein jaadu honthon mein pyar
Tsafi zai bayyana a idanuwan ta, soyayya kuma a laɓɓan ta.
• Banda yeh khoobsurat kaam karega
Wannan gayen zai yi abu mai kyau.
• Dil ki duniya mein apna naam karega
Zan zama shahararre a duniyar zukata.
• Meri nazar se dekho toh yaaron
Abokai, idan ku ka kalli hakan ta sashe na.
• Magar yeh toh koi na jaane
Amma babu wanda ya san.
• Ke meri manzil hain kahan
Inda na nufa.
• Papa kehte hain bada naam karega
Babana yace zan sa shi ya yi alfahari.
©️✍🏻
Jamilu Abdulrahaman
(Mr. Writer)
Haimanraees@gmail.com