FASSARAR WAƘAR JAI MAA KAALI



Fassarar Waƙar Jai Maa Kali


• Waƙa - Jai Maa KaliJai Maa Kali

• Fim - Karan Arjun

• Harshe - Hindi = Hausa 

• Shekarar Fita - 1995 

• Sauti - Rajesh Roshan 

• Rubutawa - Indeevar 

• Kamfani - Tips Music 

• Rerawa - Kumar Sanu & Alka Yagnik 

• Fassarawa - Jamilu Abdulrahman 


(Wata addu'a ce suke yi wa Kali anan domin neman albarka da tsari ) 

• Jai maa Kali Hail

Jinjina ga abar bauta Kali. 

• Jai maa Kali Hail

Jinjina ga abar bauta Kali. 

• Jaan chahe leni pade

Ko da ace sai mun ɗauki rayuwa ne.

• Jaan chahe deni pade 

Ko da ace rayuwarmu ce za mu bada. 

• Bali hum chadhayenge

Za mu bada wannan sadaukarwar. 

• Jai Kali, Jai Kali 

Jinjina ga abar bauta Kali. 

• Nash dusht ka karne wali

Mai tarwatsa duk wani shaiɗanci.

• Jai Kali, Jai Kali 

Jinjina ga abar bauta Kali. 

• Nash dusht ka karne wali

Mai tarwatsa duk wani shaiɗanci.

• Jai maa Kali Hail

Jinjina ga abar bauta Kali. 

• Jaan chahe leni pade

Ko da ace sai mun ɗauki rayuwa ne.

• Jaan chahe deni pade 

Ko da ace rayuwarmu ce za mu bada. 

• Bali hum chadhayenge

Za mu bada wannan sadaukarwar. 

Jai Kali, Jai Kali 

Jinjina ga abar bauta Kali. 

• Nash dusht ka karne wali

Mai tarwatsa duk wani shaiɗanci.

Jai Kali, Jai Kali 

Jinjina ga abar bauta Kali. 

• Nash dusht ka karne wali

Mai tarwatsa duk wani shaiɗanci.

• Jai maa Kali Hail

Jinjina ga abar bauta Kali. 

(Sargam)

• Krodhit jab ho kaanpe duniya 

Duk sanda take fushi, duniya girgiza take yi. 

• Khush ho toh pal mein din phere 

Yayin da take farinciki kuma takan canja abu nan take. 

• Palanhari, pralayanakari 

Ita ce mai kula da kowa. 

• Sab kuch maa haathon mein tere 

Ya ke uwarmu, komai na ƙarƙashin ikonki ne. 

Jai Kali, Jai Kali 

Jinjina ga abar bauta Kali. 

• Nash dusht ka karne wali

Mai tarwatsa duk wani shaiɗanci.

Jai Kali, Jai Kali 

Jinjina ga abar bauta Kali. 

• Nash dusht ka karne wali

Mai tarwatsa duk wani shaiɗanci.

• Jai maa Kali Hail

Jinjina ga abar bauta Kali. 

• Jaan chahe leni pade

Ko da ace sai mun ɗauki rayuwa ne.

• Jaan chahe deni pade 

Ko da ace rayuwarmu ce za mu bada. 

• Bali hum chadhayenge

Za mu bada wannan sadaukarwar. 

• Jai Kali, Jai Kali 

Jinjina ga abar bauta Kali. 

• Nash dusht ka karne wali

Mai tarwatsa duk wani shaiɗanci.

• Jai Kali, Jai Kali 

Jinjina ga abar bauta Kali. 

• Nash dusht ka karne wali

Mai tarwatsa duk wani shaiɗanci.

• Jai maa Kali Hail

Jinjina ga abar bauta Kali. 

• Sare jag mein hai kaun aisa 

Babu wani a duniyar nan. 

• Aage tere sar joh uthaye

Da zai iya ɗaga kansa a gabanki. 

• Kat jate hai woh sar ek din 

Waɗannan kawunan fille su za a yi watarana. 

• Abhimaan jin mein aa jaye

Masu cike da girman kai. 

• Jai Kali, Jai Kali 

Jinjina ga abar bauta Kali. 

• Nash dusht ka karne wali

Mai tarwatsa duk wani shaiɗanci.

• Jai Kali, Jai Kali 

Jinjina ga abar bauta Kali. 

• Nash dusht ka karne wali

Mai tarwatsa duk wani shaiɗanci.

• Jai maa Kali Hail

Jinjina ga abar bauta Kali. 

• Jaan chahe leni pade

Ko da ace sai mun ɗauki rayuwa ne.

• Jaan chahe deni pade 

Ko da ace rayuwarmu ce za mu bada. 

• Bali hum chadhayenge

Za mu bada wannan sadaukarwar. 

• Jai Kali, Jai Kali 

Jinjina ga abar bauta Kali. 

• Nash dusht ka karne wali

Mai tarwatsa duk wani shaiɗanci.

• Jai Kali, Jai Kali 

Jinjina ga abar bauta Kali. 

• Nash dusht ka karne wali

Mai tarwatsa duk wani shaiɗanci.

• Jai maa Kali Hail

Jinjina ga abar bauta Kali. 

• Jai Kali, Jai Kali x6

Jinjina ga abar bauta Kali. 


ƘARIN HASKE: Wannan waƙa gaba ɗayanta saɓo ce a ciki tun daga farko har ƙarshe. Yana da kyau mu kiyaye jin ire-irensu, mu kuma kame bakunanmu daga daga koya ko bin irinsu. Allah ya tsare mana imaninmu amin.

©️✍🏻
 Jamilu Abdulrahaman
   (Mr. Writer) 
Haimanraees@gmail.com
Post a Comment (0)